
ᗩbuᗩyaan
@bb_khamees • 70,189 subscribers
MD A-Grade_Apple_Links //Advocate for peace and good governance|// #YouthMoblizer //Bsc public health. #Engaged 💍ADD DEATH TO YOUR PLANS!
Shorts
Videos

Wlh tallahi billahil’azim wannan ba addini bane, kuma bazai taba zama addini ba.😭
ᗩbuᗩyaan72,960 Aufrufe • vor 1 Monat

Fear women. Fear who no fear women. I definitely didn’t see that ending coming! 😂😂💔
ᗩbuᗩyaan93,107 Aufrufe • vor 3 Monaten

A ko ina akwae yan iska amma yan iskan Kano daban ne. Allah ya tsinewa me karya!😭😅
ᗩbuᗩyaan18,491 Aufrufe • vor 23 Tagen

Naji dadin abunda ya faru da wannan yarinyar, ban tabajin dadi dan anci zarafin mutum ba, amma akan yarinyar nan naji dadi sosae, muridai sunyimin dede. Duk mace me mutunci data san qima da mutuncin kanta baza’a ganta a ire-iren wajan nan ba. Me kuke tunani idan kunyi shigar banza kunje taron maza yan banza ne? Karatu ko lecture kukeso ayi wajen ne? Shegiya da baki kaman shantu!
ᗩbuᗩyaan38,234 Aufrufe • vor 2 Monaten

For those asking what she did. Here is the video. She said nothing but the truth.
ᗩbuᗩyaan283,917 Aufrufe • vor 1 Jahr

Dan Allah ko wana irin hukunci zakuyiwa Sani Danja kuyimin shi, dan nasan na cancanta😭😭😭🤣🤣
ᗩbuᗩyaan46,116 Aufrufe • vor 3 Monaten
3:07
Sensitive content
This media may contain sensitive content.

Ni an biyani, naji dadin martanin nan, bansan ko wace ba, amma Allah ya saka mata da alkhairi.
ᗩbuᗩyaan38,474 Aufrufe • vor 4 Monaten

Yadda yan unguwar Dorayi suka maida hankali akan film house din da Sultan ya gida a unguwar, da ace haka suka maida hankali wajen ganin sun daqile harkar shaye-shaye da wajen siyan da kayan maye a unguwar da tuni unguwar dorayi ta zauna lafiya, ko dan zaman banza daya bazaka gani ba.
ᗩbuᗩyaan36,883 Aufrufe • vor 3 Monaten