
ᗩbuᗩyaan
@bb_khamees • 66,702 subscribers
MD A-Grade_Apple_Links //Advocate for peace and good governance|// #YouthMoblizer //Bsc public health. #Engaged 💍ADD DEATH TO YOUR PLANS!
Shorts
Videos

Malam muma fa munada sakaci ba iya gomnati zamu dinga blaming ba ko da yaushe, yakamata a dauki mummunan mataki akan shugabannin tashar idan basu fito da driver din nan ba. Duk abunda akasa son rai dason zuciya dole ayi nadama daga baya. Cin hanci da rashawa yayi mana katutu a zukata. Macuta acikin mu ta ko ina, duk wanda ka bawa amana yanzu wlh bakada tabbas akan bazaici amanar nan ba. Allah ya sawaqe. Akwai abunda mu zamu gyara ba saimun jira gomnati ba!
ᗩbuᗩyaan18,750 次观看 • 3 个月前
