Hausa movie critic and analyst. Kannywood business and film information
Shorts
Hukumar EFCC Nigeria reshen jihar Kano, ta cafke fitacciyar jarumar Kannywood, #SamhaMInuwa. An kama jarumar ne a ranar Talata, 3 ga watan Fabrairu, 2026, bisa zargin cin zarafi da wulaƙanta takardun kuɗin Najeriya, watau Naira. Jarumar tace tsohon video ne na shekara hudu.