正在加载视频...
视频加载失败
Abuja restaurants be like
67,382 次观看 • 3 年前 •via X (Twitter)
10 条评论

Legend. This is so apt, and true.

This is so true 😂 kuma su ishe ka da calls da e-mails da WhatsApp Idan ba ka kara zuwa ba

Kuma kagama ci bazaka koshi ba! Karyar banza kawai

Hhh kuma wlh haka neh pah. Tsautsayi yasaka na je sayen abinci cikin airport abuja to wlh nama yanka daya ma naira 800 pah imagine sai kace naman dawisu. Wlh inaci ina tunanin kano. Ashe masu restaurants din kano yan aljanna neh.

So apt! Especially those rooftop ones and the supposed international cuisines that use mayonnaise as Caesar salad dressing while charging you an arm and a leg!

Wannan ba’a abun dariya bane dan bello ya aika sako ne a wannan video in hannunka me sanda yayi. Kukan kurciya jawabi ne mai hankali ne kadi yake ganewa

Gusto pro max😂

Abuja food bendora ga naku😂😂

Kam bala'i 😂😂😂😂

Marin shine ake kira dessert 🤣
