Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Allah jikan malam
10 Yorum

Duk duniya ba wanda ya isa ya hana yin tijjaniya kamar yadda ba wanda ya isah yahana izala kuma kullum burimu da adu'ar mu agurin allah shine mu dawwama sannan mu mutu atijaniya to pls meyasa kuke damun kanku akan abinda be shapekuba???

Mallam dodon yan darika kenan

Mutum ya mutu amma sokuke dole sekun kaimu bango mu padi abinda da bashikenanba

Mallory ya ce Wallahi karyane

Shiyasa Mallam yace tatsuniya ce 😅😅😅 Cause shi kan shehu nasan b fade haka 😅😅😅

Amin Ya Hayyu Ya Qayyum

Hmmmm aishi she tijani ya jaddada alqawarin allahne .allahne yace duk wanda yayi imani kuma yayi aiki na qwarai to sakamakonshi shine gidan aljanna

Ameen Inzakiyi masa addua kawai kiyi addua ba sai kin hada da hoton wani ko video domin wani dalili ba, ku bakusan zaman lfy naga alama😏

Ameeen ya Allah

- All I Knew
Benzer Videolar
Sensitive content
Allah jikan malam
purpleberry 🍇🍇
12,562 görüntüleme • 1 yıl önce
Sensitive content
Allah jikan malam
purpleberry 🍇🍇
11,421 görüntüleme • 1 yıl önce
Sensitive content
Allah jikan malam
purpleberry 🍇🍇
20,136 görüntüleme • 1 yıl önce
