正在加载视频...
视频加载失败
Allah kasa mu dace
10 条评论

Shifa Cardiologists idan yayi bayani baka gane ba tho akwai matsala akan ka wallahi. Allah qarawa mallam lafiya.

Allah yasa wadanda ake don su su gane hakan Allah kuma ya n7na mana gaskiya gaskiya ce ya kuma bamu ikon binta ya kuma nuna mana karya karya ce ya kuma bamu ikon kiyaye ta

Amin ya rabbi, wanga samu ki a mata sai dace❤🥰❣ am huge admirer

Na hannun hagun bai jima da barin saka ɗan kunne ba, bai yi karatu ba, kawai MOTIVATIONAL SPEAKER ne. Na ɗayan hannun kuma ɗan gudun makaranta ne. Ya je Masar kàratu amma tun a Remedial School shekarar farko Li'irabi ya koro shi, yana dawowa Nigeria ya zama Sheikh tsabar rashin gata da addini Islama yake da shi a gun mahukuntan Nigeria. A haka wasu sun ba shi amanar imaninsu. In so ku ke ayi zancen, a tsaya a bisa mas'alar a tattauna ta a ilmance tun da dukkanmu muna komawa ne bisa "masadir" iri ɗaya a gun ɗaukar ilimi a fannin hadisin. Amma ba ayi ta ɗauko mas'alolin da ba su da alaƙa da fannin ba da niyyar rufe gaskiya duk da Allah yace : ولا تلبسوا الحق بالباطل وتكتموا الحق وأنتم تعلمون. Ku fito da malamanku, mu fito da namu ne a naƙƙasha mas'alar a tattauna ta a wuce wajen.

Kai amma wannan malamin ya burgeni wallahy magana ya hankali malan

Burumtum wanan Fagen ba Naka bane na . Malamaine kaidai kaje ka cigaba da waazin matan ka da waazin Sawa a tictock da status

: بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ إِذَا جَآءَكَ ٱلْمُنَٰفِقُونَ قَالُواْ نَشْهَدُ إِنَّكَ لَرَسُولُ ٱللَّهِ ۗ وَٱللَّهُ يَعْلَمُ إِنَّكَ لَرَسُولُهُۥ وَٱللَّهُ يَشْهَدُ إِنَّ ٱلْمُنَٰفِقِينَ لَكَٰذِبُونَ

Guruntum Akwai technology.

Hmmm 🤔

Ameen
相关视频
Sensitive content
Allah kasa mu dace
purpleberry 🍇🍇
46,933 次观看 • 1 年前
Sensitive content
This is scary. Allah yasa mu dace.
JayB
11,662 次观看 • 1 年前
Sensitive content
Duk Runtsi karka zauna Ba Data 🤣💔😂🤌 Ya 🤲Allah kasa mufi Qarfin zuciyar mu 🙏
Sardaunan Matasa ✊🏻
39,403 次观看 • 1 年前
