Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Allah kawo mana Sauki 🔥👇
14,618 görüntüleme • 14 gün önce •via X (Twitter)
14 Yorum

Wllh Gaskiya kika fada

Allah saya mudace

She's a dumb,why mentioning the state, you can send your message without mentioning.

Ahto ai dama bidi'a ce

Aikuwa saide ki mutu amma maulidi gaba ma zai ƙara, kuma duk wacce ta tafi hotel tayi abinda bai dace ba, dama Yar iska ce bata da alaqa da maulidin manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam ❤️

Kamar Ke ma Daga Dakin hotel kike Jan kunnen. Allah ya shirye, ya shirya mana Zuri'a Ameen.

Kariya kike munafuka

Ku Kuka Koya musu zuwa karuwanci ai shegeyi makaryaciya

Yaran Yan iska ne kawaii Dama ake nai ma

Toke meyakaiki hotal kika gane ba daki

Marke 🤔😃

aiko zaki sha zagi

Kenan kema an ciki matsiyaciya

Masuyin Hakan Dalilinsu kenan Ba Maulud ne yasasu ba
