正在加载视频...
视频加载失败
Another point of view. 💯
29,423 次观看 • 14 天前 •via X (Twitter)
28 条评论

This guy point of view, is pointless Islamically, the Prophet Pbuh warned that people who beg when they are healthy and able to work will face humiliation. Asking for charity when one has enough to suffice for the day's meals is considered taking what is unlawful. Nonsense

Bara haramun neh duk inda akaje aka dawo....tunda ba qwace suka mai ba, shi yaci kudin sa, shikenan kawai basuyi daidai ba tunda ba uwar baban shi suka ci ba. North will forever remain the centre of beggers in Nigeria thats why we have the highest poverty mentality.

Abinda da yakamata mu lura dashi a nan bai halatta ba mutum ya zaga yana karɓar bai ci abinci ba, bara bata halatta ba a musulunci sai ya zama dole, da wannan bara gwara ya nemi sana'a da zai yi na fara neman kudi da uwa da uba a raye tun ina dan shekara 10 dan in yi karatu.

Gaskiya wannan point of view din guy dinnan baiyi ba at all wannan ai daurema karya gindi ne. Miyasa bazai fadi Gaskiya ba kuma kudin da aka kamashi dasu sun isa su sayi tiyar (kwano) na garin rogo. Wannan ba excuse bane

Gaskia maganar nan tayi kyau sosai, Allah yasa mu ringa zama masu fahimta

Gaskiya wañda suka aikatawa wnn yaron abunnan sunyi kuskure

Wallahi yanzu muna yawan munana zato a gurin mutane... Allah yasa mudace

Kaciyar da kan ma abinci ma, kana da lada a wajen Allah, amma meye laifi don an ciyar dashi.

Sana'a hausawa ne barache. You keep bringing up children you cannot afford to take care of their upkeep stop promoting what's no right in the name of religious beliefs

Wato na kwana biyu banga zalunci tsakanin al’umma kamar abinda akayi wa yaron nan ba, kawai saboda an san babu abinda zai iya yi akai

Tell your people to abolish almajiri culture this man in the video is supporting begging, ku deina

Gaskiya basu kyautaba wlh😭

irrinkune matsalar arewa

Wallahi this one touch my heart 💔💔😭

Gaskiya ba abun dariya bane abinda aka yi wa Yaron Nan. Allah Ya Qyauta.

Wannan dai shine 👌

Allah ya saka maka da mafificin alkhairi

Get out

You are amazing!

Shirme. Yana barar Abinci? Uban miyasa yayi karya baici abinci ba. Haka mabarata suke wawa.

Ya Salam🥺

Mene halacin bara a wajen wannan yaron idan banda lalacewar society mu shi kadai ne bashi dashi sauran yaran da suke siyar da ruwa ko air freshener a traffic ko sauran yaron da suke sana'a Ku dai kullin mutane kunfiso ki daurewa karya gindi kutashi kunema akace ba kuyi bara ba

Wannan gaskiya ne

Dalla gafara nan

Allah yasa mu dace

Basu kyauta ba Gaskia

Kai ma bakasan mai yasa shi kuka ba it's just assumptions

That's very right wallahi.
