Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Arewa kenan
16,184 görüntüleme • 1 yıl önce •via X (Twitter)
11 Yorum

Wlh wanna shine babban kalubalan da Nigeria ke ciki Kuma tin farko haka aka Gina kasar So duk wani cigaba da zai zo Yan siyasan nan su zasu lalata SBD malaman su Basu daman hakan

Allah ya kawo manadauki

KD

If care es no taken haka zamuci gaba da zama, kullum ba cigaba sai ci baya, an kirkiro yunwa, an hadamu da insecurity sai Zane yazo kowane shegen Dan Siyasa sai yace zai fara raban kudi da abinci dg nan sai yadda Kai da mutane Kuma.

Elrufai 🙌

We're Flying out now

@itz_abdulhafeez remember we had such conversations few years ago

Shek tijjani Yusuf Guruntum idan kana sauraron karatunsa wallahi bahan jini ba Olsa Allah ka ƙara Lafiya da Nisan kwana likitan zuciya 🤲🤲

Gaskiya ne ai malam nadanne

On this one ina tare da Malam😀

Na am
