Video yükleniyor...

Video Yüklenemedi

Ana Sayfaya Dön

Baki mai yanka wuya 👇👇👇🕊😢

63,416 görüntüleme • 10 gün önce •via X (Twitter)

28 Yorum

RIGHTEOUS profil fotoğrafı
RIGHTEOUS10 gün önce

This guy has a knowledge about his death he should be arrested asap

Muhd Nasir π²🍡🚢"Sweep" & 🦈 profil fotoğrafı
Muhd Nasir π²🍡🚢"Sweep" & 🦈10 gün önce

Alhamdulillah da Allah ya hutar da bayinsa daga sharrinsa, zaije ya Tabbatar da abubuwan da yake karyatawa

AMH profil fotoğrafı
AMH10 gün önce

Toh in ba masu bin shi jihalai bane, toh in har mutum bai yarda da hadisi ba, to qur'anin da suke karantawa a ina suka Samota. Tunda dai nasan ba a najeriya akayi wahayin qur'anin ba. Shi fa yasan barna yake yadawa, duk abida yakeyi ya sani

Moh profil fotoğrafı
Moh10 gün önce

@_MahmoudAhmad wannan maganan ba raini ga annabi ko rusa hadisai bane? Har wai wawa kake kiran mutane dan masussaka?

Haroun musa profil fotoğrafı
Haroun musa10 gün önce

Dukda dai Wanda Ya mutu ya mutu Amma da yana Yara da saina tambayeshi tunda Bai yarda Wanda ya mutu yayi Shahada ba, Da Sai a Tambayeshi shin Wayanda kuma Manzon Allah yayi Musu Bushara da Aljannah tun a nan duniya fa? Ko su Kuma Bai yarda da basu Aljannah ba da Manzon Allah SAW

AMH profil fotoğrafı
AMH10 gün önce

😂😂😂😂 ai ba wani tausayi ga maqiyin annabi

SALISBBR profil fotoğrafı
SALISBBR10 gün önce

Tunda Maƙiyan Ku na Gaskiya suka Gano Ku cewa baku da tunani zasuyita Amfani da damar su wajan Cigaba da Gwara Kawunan Ku bazasu ƙyaleku ba Har sai sunga kun Fara daukar Makamai wa junan ku Ina Magana ne Akan fadan Addini A junan mu

MUHSIN profil fotoğrafı
MUHSIN10 gün önce

Allah kasa muyi kyakkyawan qarshe

Engr. IH ISYAKU 🔴👷 profil fotoğrafı
Engr. IH ISYAKU 🔴👷10 gün önce

Wannan fa ba karamin Dan iska bane wlh wlh

itz.n_maikanti profil fotoğrafı
itz.n_maikanti10 gün önce

Kaji dabba kilama abunda kake aikatawa yafi nashi muni wawa

Ahmad Ahmad profil fotoğrafı
Ahmad Ahmad10 gün önce

Wai Kai kuwa kayi makaranta

CRASHKIDⓂ️ profil fotoğrafı
CRASHKIDⓂ️10 gün önce

Kuna da shirme da posting din shirme Kai ka fisa a wajen Allah ne ?

Es-caper profil fotoğrafı
Es-caper10 gün önce

Masussuka gaskiya ya fada ba ka yin abunda Allah yace sai kace kawai zakayi kallamar sahada kuma kace baza ayi maka hisabi ba ku dinga fahimtar abunda aka fada bawai ku yanke wa mutun hukunci ba

Abdulrahman Umar profil fotoğrafı
Abdulrahman Umar10 gün önce

Yanzu za'a banbanci Masa hadisi da AlQur'a tunda ya Isa wajin manya

Hassan Embassy profil fotoğrafı
Hassan Embassy10 gün önce

Muyi addu’a Allah yakawo arewa mufita mucire hakida da babbance babbance, kazo ka dasa camera kana maganar banza.jahili kawai

Abba Justice Danger profil fotoğrafı
Abba Justice Danger10 gün önce

Kai kuma baka cikin masifa kaida baka gane mutuwa hutuce musamman ga wanda aka kashe baiji ba bai gani ba

Hassan Embassy profil fotoğrafı
Hassan Embassy10 gün önce

Allah ya hadaka da irin abinda ya faru dashi, dan isar shugaba S.A.W

AL HASSAN WATARA profil fotoğrafı
AL HASSAN WATARA10 gün önce

A baban ku dan shegiya

Muhammad Yusuf profil fotoğrafı
Muhammad Yusuf10 gün önce

BA HAKA YAKE NUFI BA MALAN

N.B.A SHADY😑⛏ profil fotoğrafı
N.B.A SHADY😑⛏10 gün önce

@laval_lawal_boi Jiki magayi😂😂

Mr Nobody🫂🇳🇬 profil fotoğrafı
Mr Nobody🫂🇳🇬10 gün önce

ALLAH ka tsare mu daga SUSSUKAR Duniya da kuma SUSSUKAR Lahira 🤲

Muhammad Usman profil fotoğrafı
Muhammad Usman10 gün önce

Jakin banza

Abubakar yahuza Usman profil fotoğrafı
Abubakar yahuza Usman10 gün önce

Y mutane ?

Bless Man profil fotoğrafı
Bless Man10 gün önce

So you're in support of killing innocent soul?

Abba Dantsoho profil fotoğrafı
Abba Dantsoho10 gün önce

Mecece hujjar ka?

Muhammad Ali profil fotoğrafı
Muhammad Ali10 gün önce

Nigeria Idan Baku Tuba ba haka zaku kare acikin Baƙar rayuwa

NAFIU RIMI SULAIMAN 🇳🇬🙏❤ profil fotoğrafı
NAFIU RIMI SULAIMAN 🇳🇬🙏❤10 gün önce

Chanta matse masa

Haleema profil fotoğrafı
Haleema10 gün önce

Jamaar tiktok Ku kiyayi safgar wannan mutumin yanxu zai kaika tamkar delivery package, kasan Baka iya tafsiri ba kayi shiru dan wlh aqidanci na iyasa ka qaryata qur'ani, matsalar shi da masu hadisai ne. Yanxu misalin Fir'auna daya kawo ka isa ka qaryata

Benzer Videolar