Sensitive content
This media may contain sensitive content.
Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Before And After
37,075 görüntüleme • 3 ay önce •via X (Twitter)
21 Yorum

😂😂😂😂 kai duniya, just get data kawaii.

Toh yanzu an dakatar da nata karatun shine kuma take kuka🤣🤣

Kaga shegiyay

Madallah😂😂😂😂😂

Ahayyye😂 gwara a fara da ita

Subhanallahi. Allah sarki, daga baya kenan

Wallahi contect ne

Kwantent ɗin uwarki 😒

Faduwa tazo dai dai da zama

A dai mata auren kawai yanzu kam. Kada muji anyi junior few months later

Yeeeehuu😂🤣

She takes her words back, but it's too late already. 😂

To ai hikenan 😂😂😂

Akwai munafikin da yafi social media ne?

Na you sabi

She go explain tired no evidence 🤣😜 Chin abinchi sau biyu a yini

Ki kace baki ji😂

Wannan Shima content ne ai

Awesome.

Eyyah sorry gobe ma ki sake

Ka ji wata wawuya. Ire iren ta ke sa ana yi wa mutanen arewa kalon ba su da abin yi sai jima'i. To ko da gaske ki ke ko content ne bai dame kowa ba. Auren nan dai sai an yi shi ko.
Benzer Videolar
Sensitive content
Before and After
小猫呜诺
314,262 görüntüleme • 2 yıl önce
