Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Before and After 😂😍
76,787 görüntüleme • 13 gün önce •via X (Twitter)
34 Yorum

Ni dai na ji daɗin abunnan gaskiya😅

😂😂 this is soo beautiful Wallahi Allah ya bada zaman lafiya 😂❤️

Yan duniyan abokaine wnn

Wannan yafi kowa jin daɗin abun nan 😂

Na your friends go put you inside wahala and run leave you

Wanga lamari ya burge ni matuƙa. Allah basu zaman lafiya, abokai sunyi aikinsu daidai😅

Inbakayiba zamu dakeka 🤣🤣🤣🤣

😂😂 this friends made the wedding 😂

This is beautiful actually But who’s this guy abeg?

Waybill aka yi mai knn

I need to change my friends🤭 They are too serious and always serious.. Shegu

Gaskiya anbiyani a nan 🤩

Allah basu zamanblpia

Friends for life

happy for them Alhamdulillah, Allahumma Baarik 🙏🏾 amma ba inda aka ce namiji ya durƙusa gaban tamace saboda dan kawai yana ƙaunarta, wannan yahudanci da sheɗanci, take note pls!

😂😂😂

Men them

La sun ɓatashi 😃😄

😂😂

Awwwwwwn

This type of friend ehn 😂

What a happy couples, Masha Allah 😍

"A kanki ni zana kwana kokawa...Gwanduwa na kama da dorawa..." gaskiya wakar nan ta burgeni

Wannan Dan garin mu ne daga ganin shi🤣🤣

Ma sha Allah❤️

Abu yayi kyau 👌

Rich people wedding

This is so funny 😹😹😹

Gaskiya abu yayi kyau. Ma Shaa Allaah. Allaah ya sanya alkhairi.

Babaaa!!! This video burst my head. The genuity of the love and support from his friends, the innocence of the ango, the settings too set! Bidiyon nan ya faranta min rai matuka!

Allah ya basu zaman lafiya Allah ya Albarka ci aurensu si beautiful 😍 gaskiya

Kanada abokai yan iska ko kaima irina ne?

Allah ya bada zaman lafiya

Lovely
Benzer Videolar
Sensitive content
Bitch before AND after tf ?! 😍😍😍
Ichigo Niggasake
942,969 görüntüleme • 2 ay önce
