Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
“Cryptocurrency is practically haram” - Shiekh Muhammad Bn Uthman
118,838 просмотров • 2 лет назад •via X (Twitter)
Комментарии: 9

But using stolen money to send parents to Hajj is not Haram. Shiekh wan collect?

Wato ni yanzu abunda nakeso nagane shine Shikenam sai ka sa karfi zaka nima kudi ko shi zamani dayazo da transfer karyache kenam

Same thing, you buy something from the Market and Transfer the money via Bank app transfer or POS. Shima ai ba'a ga kudin a zahiri ba! - Kudin Abashin da ake tura muku ta Banki, ai shima ta iska ne, baku ganshi ba! Malam ban gamsu da wannan fatawar ba!!!

Yaje yaqara bincike dai

😂😂😂

Wannan fa ya jahilci abun gaba daya. Allah ya haska mai ko kadan ne. Ba wannan bane matsalar mu a qasa ba. Ya fito yayi magana akan halin da mutane ke ciki a qasa. Rashin yin hakan yafi laifin zina girma.

A takaice Haramumne. In Sha Allah Daga yanzu nadaina In Sha Allah, Kuma Allah yabamu ikon cireshi aranmu gaba daya

Sai munyi wallahi

😊 Fair point. Allah ya temaki Malam. Allah has said, “know Me before you worship Me.” This provides a base for the following: know it before you talk about it; know it before you take a step in it; know it before you deal in it; know it before you judge, in that order.
