正在加载视频...
视频加载失败
Dan Bello V Izala : My thoughts
25 条评论

Gaskiyane Uncle K. He substantiated his claims with transaction IDs. That's as much evidence as anyone can get. The only way out is to provide evidence that dispels his evidence. Anybody who takes public funds should be accountable.

Gaskiya you’re right!!

Ni cikakken ahlussunnah ne amma nima ban ga abun zagi da cin mutunci ba wallahi if you follow all my comments on this ina ta nuna wa jamaa ne cewa malaman mu ba maasumai bane saboda haka kamata yayi wanda aka zarga ya fita yayi bayani akan wadannan abubuwan domin nayin su yakai

He was a truthful and patriotic person until he touched our own, hmm so sad

@AM_Saleeeem Masha Allah

Allah yasaka da alkhairi🙏

Kaji zancen gaskiya. Allah yasa mufi karfin zuciyan mu.

Allah yasani, since from the onset of this controversy wlh i never try to make a defence to the accused side. saboda indai har za'a bi gaskiya Shifa Dan Bello bashida side he is an activist also freedom speaker sannan ba side din Dazai tsira dga accusations nasa.Welldone @supheey

Gaskiyane, shiyasa Ni keson Dr Tauheed. Allah ya jikanshi da rahama. Shi baruwan shi da kai dan Izalar Jos ne, ko Kaduna,Darika, shi a, kowa balale mai ita yake

Allah ya saka ma da alkhari 🤲🏻

Hakikanin gaskiya kenan 📌 💯 Amin.

Jazakallah khair

Wanan shine gskyr magaana

Same energy to call those those responsible to secure the innocent lives of Borno citizens and Nigerians

Wannan yana cikin dalilan da yasa na ke tunanin mutane basa san gaskiya kawai dai gaskiyan da zatayi favouring dinsu sukeso

Ni a Dan tunani na shima sheikh balalau mutum ne kamar kowa BA laifi bane Dan an bashi kwangila KO Dan kamfanin Shi ya karba kwangila daga gomnati yayi

Allah maka albarka

Hakane wllh

Jazakallah khair🙏❤️

Ameen ameen Fact

EFCC suyi bincike regardless nace wa shi baban malami if he's innocent su fadamana idan Kuma he isn't duk dai sai su gaya mana..

@AM_Saleeeem Magana cikin hikima Wollahi I like this man for the sake of Allah SWT

ALLAH yasaka da Alkhairi

Haqqun

- We're Flying
