Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Dauda ko dan iska😂😂😂😭
95,758 görüntüleme • 4 gün önce •via X (Twitter)
44 Yorum

At same time the thing make laugh 😂 and yet still broke my heart 💔😭! I swear na T PAIN 💔😢 coz this shittt! If no be for Hunger wey too much in their stomach! Wetin these people go come find here! And nah illiterate 😩😭 be there JAGABAN💔😢

😭💔

Allah sarki dattawan kannywood

Shima presido inamai ganin kamar mai hankali😩

Son rai ne

@Ouumar_Faruk Wallahi talauci masiba ne babba, ya tarasu ya mayar dasu yara yan makaranta, wanda gaskiar dayace sunayi dan abin da zaa basu idan kyautane bama zasu fara ba Dattawa sun zama taron tsinsiya ba shara hadda wanda a film en ma a masu wa’azi ake sakosu na iya acting 💔

@Ouumar_Faruk Shine haryar samun abincin su

Subhanallah! Akwai wayanda da nakewa kallon masu hankali daga cikin su, Amman ko yanzu zan masu uzuri Sabida kila neman Na Abinci suke.

Neman duniya da wuya yake 🤣🤣😂

💔

Dan island gaske kam

Wai dan kut... ub.. su nawa aka basu suke wannan abun?

Alert ne akan kari

Duk yunwa ta damesu

Ka jona ko ka kwana da yunwa. Allah sarki bayin Allah

Wlh ni abunma kunya ya k bani tir dawannan kauyawan

😭

Poverty na bastard 😫💔

Allah ya kyauta

Amin

Taron masu matattun zuciya

Ba asararre irin me bin wadannan

Sai cen gaba wani ciwo ya dame su, suzo su ishemu da neman taimako mutanen wofi.

Tsofofin banza Zuciyarsu tamutu

Neman kudi da wahala yake

Taron su ne ai, taron yan iskan 😂

Mu yan kano ne, ku fada Mana me sukai Mana da zamu lamince musu su Kuma. A takai ce dai baza muyi ba.

I swear 🤣🤣🤣

Su daukeki Chef dinsu

Old fools

Duk anan ba wanda baya ji a jikin shi kawai karfin hali dai

And nan din ne kawae source of incomes din su

Toh Allah kwatan masu hakin su

🤣🤣🤣

History will speak. Selfish people kawaii

Shege duk ya kwashe manyan

@X_Sponoton Wai Shi Kabiru na kwango ba malami bane ?😭😂

😀😀😀😀😀😀😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃

Waiiiii! Anyi walkiya munga fuskokin shashashshu da dattijon bazan😂😂😂😂

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun. 😂😂😭

Hegu mayunwata

😭💔

Allah wadaran naka ya lalace dai💔🥲

Amin
