正在加载视频...

视频加载失败

⚠️ Enough Is Enough #tmg

60,533 次观看 • 18 天前 •via X (Twitter)

29 条评论

𝘼𝙣𝙖𝙨𝙆𝙝𝙖𝙣 | NDF 的头像
𝘼𝙣𝙖𝙨𝙆𝙝𝙖𝙣 | NDF18 天前

ALI JITAA: TSORO SHINE BABBAN MAKIYIN DUK ƊAN AREWA! Wallahi, muddin ba za mu yaƙi tsoron da ya mamaye zukatanmu ba, wannan masifa ba za ta ƙare ba. Shugabannin Arewa sune matsalar tsaron damuke fama dashii a arewa! Mu tsaya mu yi nazari: Me ya sa Arewa ta zama tamkar cibiyar dukkan waɗannan masifu, amma shugabanninmu suka kasa kawo mafita? Fiye da shekaru 20 muna fama da Boko Haram, 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane. Ana kashe mu, ana sace mu, ana rusa mana rayuwa, amma har yanzu muna jiran sauyi. PLEASE, MY AREWA PEOPLE, YAUSHE ZA MU FARKA? 😢😭 Mun haƙura da wutar lantarki, RUWA , INGANTACCEN ILIMI DA JIN DAƊIN RAYUWA . Amma ba za mu iya ci gaba da haƙura da rasa rayukanmu ba! WE ARE TIRED OF THIS INSECURITY! Muna buƙatar abu ɗaya kacal: TSARO! 🇳🇬🙏🏽 MUNHAƘURA DA KOMEE AMMN IYA TSARO YAGAGAGA DON KUTU..U_B_SU🤔

muhammad_khaleefa 的头像
muhammad_khaleefa18 天前

@hadd1nzarewa Wallahi fulanin da suke wannan sakarcin saka su akayi. Abasu kudi da kayan maye suci zarafin alumma amma bawai dan suna da manufa ba.

THE NORTH GHOST 的头像
THE NORTH GHOST18 天前

Yan arewa kuyan bura uba kuduba comment ba kuwa sabida ba munafurci bane kokuma tsiraici bane ko ba tsa wallahi i always say it yan arewa must of them mutanan banza ne

iBenaJR💎 的头像
iBenaJR💎18 天前

Allah dai shi kyauta

Decimal Jaguar 的头像
Decimal Jaguar18 天前

Wlh wannan shi ne kadai mafita da muke dashi mu tanaji abubuwan kare Kan mu tun da government sun kasa. #tmg

Chiroma 的头像
Chiroma18 天前

#TMG

Mahmud Abdullahi 的头像
Mahmud Abdullahi18 天前

Ali jita ina taya ka murna da wannan project din da ka ganatar basan samu ikon zuwa ba amma ina mai addu a Allah ya taimaka muma Allah ya kawo lokacin fatan nasara

M.B Umar 的头像
M.B Umar18 天前

@ana_herleemerh This is the clear truth

Fodio 的头像
Fodio18 天前

Yaya jita

CostEngr. 的头像
CostEngr.18 天前

Muna Godiya Jitan Waka. Kuma goyon bayanka duk abunda kace.

Aminu Ahmad 的头像
Aminu Ahmad18 天前

Allah ya baka sa,a ya kuma tsareka akan wannan kuduri.

Engr. Idris Saminu Idris 的头像
Engr. Idris Saminu Idris18 天前

Haka ya kamta, insha Allah zamu fara wayar da kan mutane akan self defence

CryptoGen💱 的头像
CryptoGen💱18 天前

Insha Allah

mktauraro 的头像
mktauraro18 天前

Well done jita ubangiji Allah yataimakeka muna bayanka Insha Allah daganan har abuja

Pr_imran 的头像
Pr_imran18 天前

Sai de muce Allah ya kyauta.🚶

A3 Organic 的头像
A3 Organic18 天前

Allah ya Isa mana

Umar Farouq 的头像
Umar Farouq18 天前

Ashe baka cikin Tripple R

sadiQ 的头像
sadiQ18 天前

Inshallah

H-TECH(Ø,G)Zetarium | $XAGE🚢 的头像
H-TECH(Ø,G)Zetarium | $XAGE🚢18 天前

You're very right about having a means of protecting yourself(knife,Cutlass, gun) .. buh the problem is what comes after possessing it. Many people will tends to abuse it and use it for another means entirely.. I believe you know our people and their way of thinking 🤔

BAZZY 的头像
BAZZY18 天前

Thank you for not being part of the hungry mob afraid to speak for the poor. Allah ya kawo mana agaji

THE NORTH GHOST 的头像
THE NORTH GHOST18 天前

In sha Allah #tmg

BBKR 的头像
BBKR18 天前

#tmg

Isa Bello 的头像
Isa Bello18 天前

In sha allah

MR U-A- Karaye 的头像
MR U-A- Karaye18 天前

#tmg in sha Allah

I.mass💥 的头像
I.mass💥18 天前

Allah ya saka da alkhairi Inshallah we should do that.

Adamu 的头像
Adamu18 天前

Tmg

Ansar ✨ 的头像
Ansar ✨18 天前

Wannan ita ce gaskiya. Allah Ya saka da alkhairi. Mutanen kauyakun jihar Kaduna sun fara haka, suna kare kansu, a karshe aka ce an yi sasanci da yan bindinga don haka su ajiye makami. Yanzu muka fahimci yaudara ce kawai.

Abdullahi2739 的头像
Abdullahi273918 天前

TMG!

FAHAD 的头像
FAHAD18 天前

100% support no Nigerian is more Nigerian than any

相关视频

ENOUGH IS ENOUGH
0:27

Sensitive content

ENOUGH IS ENOUGH

The Saviour

168,805 次观看 • 2 年前