Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Gaskiya Aure zanyi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
130,138 görüntüleme • 3 ay önce •via X (Twitter)
37 Yorum

Wlh kayi aura baka da kudi ubanka zaka ci 🤌😂😂😂

Wallahi wanna ba shine aure ba Idan Baka shirya ba Wallahi baza ta maka irin haka ba sai ka na da kudi komai ya wadatu a gida zaku samu irin wanna farin cikin

Ban San lkcin da nace ji dan she**ya

—Yi min shiru. —Matso nan. Now it’s giving bdsm vibes.

Kana da kudin ciyarwa dai koh, saboda sai taci ta koshi sannan zata iya maka irin wannan

Nima fa nafara tunanin na dauke takardun filin maman na siyar nayi auren nan 😭

Una dy take risks oo😂 I don’t think I can trust someone enough to let them play with my eardrums

Omo this is actually dangerous tooth pick a kunne ?🤭

@khaleefa_kx wai yane Kam😂💔

Kawai sai murmushi nake 😂 Gaskiya dai nima tunda ba jaki baneni aure zanyi 😭

Yaushe ? 🤣🤣

Ka tanada kudin wallahi

Seka jira

ke bazan jira ba din

I know ur pain

zan shaqe mutum fa

I wish tsayinka zekai 🤣

Jira Jira Jira.

Marriage come forward ⏩

Ni kalar hijab dinta ne baimun kyau ba ma 😏

ke kuma 😂😂

🤣

😭😭😭 gaskiya aure yakama ni

Ka gwada...

Allah ya shirya 😂

Meye haka 🤌🏽😭🤣🤣

😭😭Ya Rabbi kana gani !!

Yen yen yen... mu za'a ciwa fuska🙄😒😏

One man down, I repeat one man down

Enjoyment wan kill am.🤣

Wai dama akwai ragowar marasa aure kenan 🤭

Ka tsaya kayi ta fada mana a timeline😂😂

Allah ya shiryaaaa 🤣🤣🤣🤣

The guy kaman biri

😂😂

Bariraaaaaaa😂

🫠
