正在加载视频...
视频加载失败
Guys come forward Toh kunji
258,187 次观看 • 3 年前 •via X (Twitter)
34 条评论

Dis one look like person wey go give 50 mil ?

Chiitan is the main character in Joker Part 2.

She doesn’t look like someone who fit gimme even 500k aswear

Yanzu idan na karba nayi investing, Sai in saketa in aura wata tunda kishiyace bata so.

Hausawa sun ce: "Idan mutum ya ce zai baka riga, ka kalli ta wuyansa"

Zanyi Mata Wayau In Karba Komai Inje Inyi Lowkey Investment. Sai Komai Ya Lapa Bayan Shekara 1 In Raptako Mata Kishiya. No time.

@kabirusaje @Nur_al_qalb Ga bahillata make I drop Ur contact kila cikin ku wani ya dace…

Gaskiya wannan Bata da Miliyan biyar ma, balle 50 da gida da mota. Duk mayen da yaje yakai kansa

@mooyeeeeeee @Caramel_girlie @zainab_abba lol! I’ve dropped my number 🫣

Ina asalin post din make i go drop my number

Does this one looks like the girl wey own even 10m 🤔

@musty_birchi @sekure_ia @ibrahimNimam @Danmaigoro001 duk tayi mana amma de sharadin mu daya idan xa’a bamu wani gda mu ajiye Lotie 🤷🏾♂️ Win Win

Kai wannan ta muku kama da wadda keda 50Million 🤣

@sadeeqbasise @akgujba @Suleiman_zannah @BaballoAbdallah

@MACHALA_____ Ko a check bata taba ganin 50 mil ba Wnn 😒

@Sir_Magnetto LAMBA 😂 Wah you say

Nifa in da gaske ne ko a lahira ki keso mu zauna daga ni sai ke to na yarda, ko mutuwa ki kayi ba Zan Kara aure ba 😂😂😂

@babishaaq @serleem96 @Amaad____ mutane na kuna ina ga garabasa😅

Oya now 08060696322 @Daddiam02 @Sir_Magnetto @Stigmatronic @kalgo_idris @Ladoyin3 @hassanmajiya @Hauwa_Jiyah is time for me to get married

Buh wait ohhhh, maganar gaskia anan fah does that mean a unguwar su ba wanda ya mata ko kuma in her daily life bata taba ganin namijin da yayi mata bane,i just figured this girl is looking for a cheap popularity ne kawai. I hope she will understand,because internet never forget.

Baki da ko sisi sai dogon hanci

Kaji yar me da hanci kamar karas! Maza ina capacity dinku Maza ina darajar ku Maza ina kuka bar, alutar contunua Ya xakuyi mace ta dinga baku order akan wannan banzayen abubuwan Gaskiya karku fada a tarkon ta Dan Allah waye yakeda Connection da ita? Nidai na yarda inaso

Uhmmm Allah rufa asiri kawai

@Misberh_ @Muhammad_Gimba ga fara basa tasamu @jaloskid_01 @salihu_abber @aminutukurjoda

@alameengimba come here womanizer 😂😂😂

Wannan ai bazawara ce 😏

Wannan Ita ce Makakkiyar dataje Rediyo freedom Kano shekarun baya 😂😂😂

@TatahAbdu @faruk_adee na you dey look for wife like this opportunity comes at once

@Abdullsamad_ @Afrikan_Caeser come forward

@Umarrsanda garabasa tasamu

@larabshuaib @i_am_abdul01 @Has9_sharawy @usmankps 😂😂😂😂😭😭

Gaskia wanna tayi Value namiji sosai tace. Gida Mota 50mil Gaskia maza sunyi tsada naga halama wai......But amma ita akwai condition shine alkawari ba kishiya babba magana.🤐🤐

@GololoWalid Allah yabaku zaman lafiya🤲🏻😌

@sanetemusa pls tag baba lado ASAP😂
