Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Hisba Aikin Allah 🤔😂💔🤣👍🏻
63,637 просмотров • 2 месяцев назад •via X (Twitter)
Комментарии: 35

Hisba aikin Allah ga lada ga albashi🤣

Amma basu bari ta saka filter ba a video na biyu sai ta zama kamar dabba wajen muni 😂😂😂😂

Wani cewa yayi yazata fyade aka mata 😅💔

😂😂

Sosai pa Naga ko a sokoto hisba ta fara zafi

One funny thing is that mutum sai ya tabo hukuma kuma shi ba kowa bah,idan anci ubanshi kuma sai yazama abun tausayi🤣😂

Dama fa filter ne kawai

Ashwe aljanun na karya ne🤣

Yanaga kumatunta yayi luhu luhu ko basa barinta tayi barchi ne ?

Una sure say na the same person?

Tace ita shegiya ce? 😂😂😂

Ni Banga wani abun laifi ba a videon ta na farko

Hizba aikin Allah.

Azaw na

Tunyanzu Shatu

HHHHHHHHJHHJJJJJJJJ

A complete transformation.

Magani dan iska kari magozawa

Waya gaya miki borno gabas take😂

Now she knows how😂

Now she understands the settings 😂😂

OTILO

Anye daidai 😂

Hisbah aikin allah kk ce ba kyaji

As how now

They humbled her already

Hahahha Ta wani abokina yace, shi ba kamun Hisba ne abin tsoro ba, sai kayi magana a gidan Radio da sunan ka da unguwar ku sannan ka faɗi inda aka kama ka.

Naga ta zama gyatuma ne, filter akwai hadari wlh.

Ashe ma bata da kyau duk filter ne

Jiki magayi

😅☹️

Hisbah az how now 😂🙆♂️😤

Yan arewa sun dage sai sun koyi Yan kudi da rashin kunya

Kinhadu da Yan Mai mala Buni

Hauka ne wannan ba cigaba bane kuma ba addinin Islam bane tona asirin barna.
