Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Jagora ya Sallama 🤣
24,263 Aufrufe • vor 2 Jahren •via X (Twitter)
10 Kommentare

Kaidai Yanyi wani bugun shaho wlh Kasa na kunna banji Abinda Ka rubuta yayi daidai da Abinda shi yake fadi ba

Always watch what you post, you don't even understand what he's saying... Jagora baida matsayin komai a wannan gwamnatin, bai isa yasa a yi ba kuma bai isa ya hana ayi ba.

Kai bada ma hafinta wallhi😂😂 maganar shi daban abunda kake fada daban

Allah yabiya bukatunka. Jagora❤❤ Madugu all the way!!

Au ya fasa mutuwar kaskon kenan

Tsula Ya Batun Mutuwar Kaskon😂😂😂😂😂

Ai kuwa be sallama ba, har yanzu da shaura.

U don't understand all his narrations, sakarai

Da baya ce mutuwar kasko ba

Tayaya wasu zasu gane maganar mai allah, ai ba maganar LGBTQ yakeyi ba kunsan shi yake ganewa tunda layin sa ne
Ähnliche Videos
Sensitive content
Eh ya ampun 🤣🤣🤣
nDligik nJirin
24,705 Aufrufe • vor 11 Monaten
