Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Jamaa ga sakin wawa fa ๐ช๐ฏ๐๐๐
61,748 Aufrufe โข vor 17 Tagen โขvia X (Twitter)
50 Kommentare

Wawa ma ya hakura balle mai hankali ๐คฃ๐คฃ

Tsakanin ka da Allah baka son tane

Ina son mata amma banda ita ๐คฃ

Shikan wawa ko ansaki wawiwa

Kai jama'a ๐

Ah to ae gaskiyace

Idan kaga godiya da siddi, Kada Ka hau. Ubangidanta ta kayar

Ta gama idah kasan hausawa sukace iya ruwa fida Kai ๐คฉ

Zaka shiga ne ๐

๐คญ

Inaciki

Yi ta zama tho

Abani number na ta mana

Wawa mah ya saka balle nin mai hakali

Jiya 12pm Muna tare Da ita

Mutum kirki nake ganin ka fa ๐๐๐

Nayi shiru maleriya

Toh wawa ma yasaka balle ni me hankali

Kaii jamaโa๐๐

1๐

Wanga da kake gani ar-ha kwasha_-_kwasha za'a maka idan kaje

Neman aureh ko kuma dai wancan

Alhaji @YusufDawudAbdu1 ga kwasha kwasha fah kana ciki neh @UmarIsa12038960 kaima

Wai Don allah Nawa ne sadakin Saki wawa

Tab babbar magana ๐๐

Incredible super natural beauty, sai dai bani da ko sisi kuma nasan a haka zata Kai 5.5million har lefe tunda bazawara ce..๐ค

Ita baxawarar

Malereriya gaskiya ina ciki ashigemin agaba ๐ช

Da kura na maganin zawo ๐๐

Subuhanallahi kace kaima rashin samun damane yahanaka kenan ๐คฃ

Hhhhh daukar mahaukaci

Kuma dai

Toh Wawama ya saki ballanta Wanda da Wawa ba, Ka Zama wise mana

Sakin Wawa daukar mara hankali

Wawa yasake wawuya kenan Tajira babban Wawa ya dauketa.

Inason ta ๐

Wanda xaya aure ta shi ne wawa, ba wanda ya saki ta shine wawa ba wallah ๐คฃ๐

Ta gama idda ne? Afadamun idan ta gama

Tunda kaga wawa yahakura kasan ita kumabata da hankali ne ๐

Toh wawa ma yakasa rikewa ya sake bare kuma me hankali ๐คฃ๐คฃ๐คฃ

Wawa ma yaki,, balle ni mahaukaci

Tuh da hankali kan taya zaka shiga wawa ma yasama.

Toh wawa ma ya kasa rike tah balle mu ๐ ๐คฃ

Wai dan Allah tagama idda ne

Wawa ma ya kasa rikewa bare ni๐

Daukan mahaukachi

Wae ynx wnn Zawara ce

Kamun mahaukaci

tayi kyau dayawa. bana ciki

๐คฃ๐คฃ๐คฃ
