Loading video...
Video Failed to Load
Jiki yayi tsanani ๐
23,645 views โข 2 months ago โขvia X (Twitter)
34 Comments

Idan ka tambe shi wani tsari na cigaba kasa ne aka samu bashi da hujja. Mu a kullum muna duba bunkasa arewa da Najeriya baki daya. Amma wasu Inde aljibun su zai cika shikenan. Allah ya kare mu daga mutuwa zuciya.

Amen ya Rabbi

wai ya nake ganin yan Hausa film duk suna haukacewa meyake faruwa ne?

What actually happened to this guy, he used to be a very good actor.

Gaskiya Bakayi Ridda ba! Ammadai Tabbas sai an maka Rukiyya! Don da Alamu Al-jannu Sun Shafeka

Anya Bello bai sami tabi ba kuwa๐๐๐ talauchi fa ba hauka bane

Something is not right, I have โknownโ this Alhaji on this app for a while, a decent, well traveled globally and very opinionated dude from Jos What happened? This is without prejudice to his political or religious affiliation

Abokin mutuwa yake nema ๐คฉ๐คฉ

Mln talauci masifa ne ๐ญ Allah ka mana katangar karfe da shi ๐คฒ Wannan fa gaba ze iya fara duka ๐

๐๐๐๐๐๐๐๐๐

Malam kashe mana me kake so nafada ne ๐คฃ

ูู ู ุนุธููู ู ู ุนูุฏูู ุฎูู ูุงูู ู ู ุงูููุต ุบุงุฏู ู ู ูุงู ูุงู ุญูู ูุงูุจุง ุญุงุฌุงุช ู ู ุงูููุต ู ู ุงูููุต ุบุงุฏู ุบ ๐คฆ๐ฅฑ ูู ุงูุงุชุญุงุฏ ููุฉ ุบุงุฏู ุบ ุฒ ุต ู ู ุญุงุฌุฉ ุจูู ุบ ุฒ ุต ู ู ุญุงุฌุฉ ุณูููุฉ ๐๐คฒ๐ฑ๐พ๐ข ุบุงุฏู

๐๐๐๐ OMG ๐ฑ Lallai jiki yayi tsanani wllh.

Kuma wai a haka shi director ne, har wasu suyi tunanin film dinsa zai yi ma'ana.

There was a time this guy was on this app and I managed his fanpage. He was so calm an collected. I donโt know what happened to him but heโs not like his old self wallahi

Allah yakara sauki BMB , sannu Allah yasa kaffara ne

Celebrity ki wannan yatafi

Kwaya ce

Have it in mind that he is from Jos and most of them agree with Sani Yahaya. Wanna hear yau Yana shan Arizona a kwararafa cinema ๐๐ tf is his opinion going to do

Dan Allah ku bashi maganin shi sbd ga alamu jikin ya tashi๐คฃ๐น

Bayada lapia

What exactly is the problem of jos people ๐๐๐ Naga jamaโah ma sun ce a bar Tanimu Akawu yayi tallen tinibu๐๐ญ๐๐

Ga gari ga tshirt. Jasawa namu. Hahaha

๐๐คฃ๐

Gaskiya kam, ya kamata a bashi gado a asibity

Something is going wrong somewhere ๐ค

Maganinshi ya kare Allah sarki.

Baganin sa yakare dan hau

Shima irin ta tanimu akawo dole kwi nasa uzuri kai da ganin Malunmalun dincan kasan wuta yake diba bakomai yi yadda kakeso an yafe ma

Jikin ba dadi

Dan shegiya gashi na Ai ka bushe kamar firauna Ai ko

Ya Allah karka jarabcemu da talauci da son zuciya Mai zautar da mutane su koma kamar mahaukata

Talauci ne

Bro is gone
Related Videos
Sensitive content
Jiki Majika yama Khalad ๐ฅฒ
Moshe
87,014 views โข 4 months ago
