Loading video...
Video Failed to Load
Kai Tsaye Daga Gidan Kitso 😂🤣💔
30,454 views • 6 months ago •via X (Twitter)
33 Comments

Toh fa dayawan maza masu kuɗi zasu sha guba kenan dole mu boye kanmu

aekin kenan.. burin matan yanzu “kudi” that’s all they think.. “gado” shine target en su.. this life.. dole maza su koma tsoron mata/Aure bcs most of them can do anything for money 😀

Dan uwar ta Wai ya mutu ya bar abubuwa. Sai kace rayuwar sa a hannun ta yake

Innalillahi wainna Ilaihi raji uun

Wai idan ya mutu yabar dukiya, Allah kune kuke jama kanku rashin daraja da irin wannan tunanin , shiyasa dayawan masu kudin auri saki NE dasu

Wai ko birine mai kudi gara ta dauka 😂😂😂

Mahaifiar mutum ce kadai me son sa dan Allah bayan ita duk wata Mace kajita kawai

Gidan gulma ba

Manyan mata ba ruwan da kyau yan bazo bazo suke dubin namiji mai kyau ina ruwan duguma da kyau kudi

Kai jama ah

Mafita fa a rayuwar nan ka samu kudin ka kawai kaci ka san ka ci, kar ka mutu yan malafar uba suyi tunanin lissafin su ne y Kai musu

Tsinannu

😂

To, waye ma ya san gawar fari??? Ta yiwu gado ki za a ci!!

Kunji irin rashin hankalin na Yan matan yanxu ko wai gado, to ku masu kudi kunji Kuma an kuntashi ku aure mace me kudi

Gaskiyani gidan kiso

Tofah Allah ya shirya mana ku

Hmmmm

Matanan Mai kudi koh bandit neh suna so

Please can you help me please send me this video 🫵🏼🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻

Mehn..... women 🤦♀️

Na the mumu men I dey pity pass

Inta riga shi mutuwa fa 😂

Allah ya kyauta... Nowaday people idon su rufe akan kuɗi kawai

Gidan kitso ko masifa😅

Allah wadaran naka ya lalace, kai damuwar ka kenan?

Women!

Allah ya kyauta

In Shaa Allah ita Zata fara mutuwa 😄

Haka suke Æ yanxu lokacinsune

Allah ya jikan sunan namijin da zaya fito nan 😂

Shegu yan kutsun uwa Baki duk wari yake a haka ake gulma

In kuma ta riga shi mutuwa fah?
Related Videos
Sensitive content
Kai daga ji yarnan kasan ba GGSS tayi ba 🤣💔😂🤌
Sardaunan Matasa ✊🏻
45,523 views • 1 year ago
Sensitive content
Finally dai Garba yatare a gidan ta ina fatan dai an Daura😂💔
Muazzam
28,556 views • 1 year ago
