Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Kai wane sheikh Jafar din? 😳
20,461 просмотров • 2 месяцев назад •via X (Twitter)
Комментарии: 34

Wato a Najeriya dai, Allah ya ɗaukaka sunan wannan bawan Allah (Alhamdulillah). Kusan duk wanda ya fara jin wannan wakar wallahi shi dai (Sheikh Ja'afar Mahmud Adam) ɗin asalin nan ake fara hararowa kafin wani gamegari. Allah ya kai haske makwancin sa.

A katsina akwai wani sheikh jafar, jigo ne sosai A darikar Tijjaniya

Hattara me kama da yan codine, sheik jafaar yafi karfin ku sai daii shehu jafaar

Kasan shi maulidi kullum bige-bige akeyi a nemi abunda zai burge mutane saboda baida alaka da muslunci. Inkace Sheikh jafar kuma a Nigeria toh kawai abunda mutum zai fara tunawa shine muslunci koda ba musulumi bane. Allah yayi rahma wa Sheikh Jafar Mahmoud Adam

Yeah, Sheikh Jafar ɗin da kuma kuke maga asalin ɗan Daura ne., a Daura aka haife shi in da zaku bincika tarihinshi. Ƙila shine dalilinta na cewa haka in ma shi ɗin take nufi gaskiya ta faɗi.

Yan bidi'a yanxu kuma anfara manipulation 😆😆

Wannan ba namun take bayani akai ba.

Wato idan na fahimceka kana son kace a kaf Nigeria iya Jafarun Kano ne kadai Jafaru ko?

A tambaya mana mahaukaciyar😂

Kuma wakar ta bugu pha 😂

Akwai qura fa buh she can rap sha

Subhannallah🤣🤣 sheikh jafar yazama barhama toh allah sai ya maku hisabi da malam

Katsina mana Daura

Lallai dai kam, ya kamata su fada mama wani Shaikh ja'afar ne😂😂😂😂😂

Ba namu ja'afar din take nifi ba fa

Nikam Shiekh Jaafar guda nawa muke dasu a Nigeria ne ?

Nikuma wlh wakarce tamun dadi dan Allah a gayamin sunanta

Kai Dan Nigeria Dan bala i ne wlh,ya Allah kajikan malam Jafar da gafara

Lefin burkutu ne😅

Saidai wani Jafar din, Amma ba Babanmu Sheikh Jafar ba

Katsina, she said😅

Ai jafar Adam ma asalinsa Dan katsina ne

🤣

Lalle Kam Ba Jaafar Dinmuba Dai

Shehu jafaru Katsina take nufi

Kaji wata iyar bid'a fa

Malam ba Sheikh Jafar Adama take Nufi ba

Gaskiya an tsakula abin 😂😭

This is not real One jafar

Wani Sheikh Ja’afar din kenan?😂

Hanyar jirgi daban ta Kéké daban, Allah jikan Malam da Rahama imamun tauhid

Ba Shiek Jafar din mu ba sai dai wani na su can daban

A wannan ba namun bane

Lah
Похожие видео
Sensitive content
Same Sheikh Jafar cursed and declared Haddi on Tinubu, Hon.😅
My Deen My Swag 💫
96,451 просмотров • 1 год назад
Sensitive content
This is the complete video guide on performing Ghusl after Janabah (major ritual impurity). Late Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Cool_Ustaaz ☪
41,868 просмотров • 1 год назад
