Loading video...
Video Failed to Load
Kaji maganan hankali.
36 Comments

Allah ya sakawa iyayen wannan yarinyar da mafificiyar aljanna. Ita kuma Allah ya bata miji nagari salihin bawa mai matuqar tausayinta.

Ban taba fara kallon video Na gamashi ba se akan yarinyar nan .. Allah yasa ki gama da iyayen ki lafiya.

Tayi maganar hankli wlhy

Sosai fa. She made sense

Yan kutumar uba jakai ba

Kuma fa duk yan wahala ne

Mugayen yan wahala ma

Ku bani lambar yarinyar nan.. Wlh tanada hankali.

Allah Yamiki Albarka kinji.👏🏼 Allah kuma yaqara hankali da natsuwa 👏🏼 Allah baki miji nagari 👏🏼

Yarinyan nan ta burge ni

Ina cigiyarta please tanada kyawta ..

📌

Do you know that i never listen to the complete rubbish that they call podcasts. Su ci gaba ae akwai ranar kin dillanci

Ku bincikomin number ta pls

Allah de ya Miki albarka

Allah naji dadin vedio dinnan.

Allah shi saka miki da Jannatul Firdaus Nuzla, Allah shi baki miji na gari

Sun dauka… kowa bashi da hankali irinsu

@Bhintdawood

Yaran nan tausayi suke bani

@Aybe_3

Wife Material.. complete 10 yrds 😎

She said it all

Allah Ya yi mata albarka, Ya bata miji na gari da zuriya ɗaiyiba!

Kaji zance na Gsky

Amma akwai mutanen da ke kallon podcast din ma kuwa?

Wallahi

MashaAllah

Allah yasaka da irin wannan tinatarwan

Allah ya biyaki Saifan

Allah saka da alkairi

Tell dem idiots

Wannan yarinya tana cikin mata nagari. Who ever marry her, he will no regret Insha Allah.

Gaskia kam

Gaskiya maganar nan ta birgeni

Wanan kana gani an bata tarbiyya
