Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Kano kodame kazo amfika 😂😂
34,621 просмотров • 3 месяцев назад •via X (Twitter)
Комментарии: 36

Kano Allah ya basu malamai ma su ilmi da yawa Amma duk Arewa ba masu yawan jahilan kamar su.

The one with red shirt, da a samu wani ya halbo shege da ƙafa daga baya ya faɗa cikin drainage. Koda yake wannan kwata ce ba drainage ba.

@Usmankhadija1 Allah koh Shaidan yaga wannan sai yayi mamaki. 😂

Kanawa mutanen mu 😂

Akwai Gungun yan iska da jahilai

Ga ilimin ga jahilcin dukka

Kash! Kai jamaa 😂

Astaghfirullah!

Kano😂😂😂

Wancen Dan iska ne kawai, ba wata kano

Hmm

😂

😂😂

Which kin prayer be dis again 🤣🤣🤣

Wally mutane sun raina Allah

@alaminsambo02 @Umaar_Mk @Abdulwa60477528 Kano 😭😭😭

@alaminsambo02 @Umaar_Mk @Abdulwa60477528 Ya Kanata kiramun mutane

@_Muhammadhafz 😭🤣🤣🤣🤣

😂😂😂😂 Ina Mutanen Zaria, ku taho ku gani don Allah

🤣🤣🤣

Ni ban taba ganin irin iskancin nan ba

Hauka dai mallam

Kash…akwai yan iska a kasar nan 😂

Hhhhh kema kinje kenan?😅😅

Ah wannan iskancine

😂

😂😂😂 Kano for life😂

Kai wallahi wasu mutanen sai a hankali

Shiyasa anfison mutum yasan Allah kamin ma ya fara bauta mai

@Aidutse Kash🤦♂️💔

Yan kasuwa ne suna tunanin kudi

See how dirty this place is.

@dewu_muhammad

Hahaha

Amma wannan babban Dan iska ne.

Ana iskanci a Kano 😂
