Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Kano Ta Dabo Ci Gari😂💔
46,201 просмотров • 1 год назад •via X (Twitter)
Комментарии: 11

Allaah Sarki, Dan talaka bawan Allaah! An cire muku hankali , an sa-mu kiyayyar junan ku, an saku zagin malamanku da dattijawan ku, an hana ku ilimin kirki da Zaku gane, Yan Siyasa anfani suke daku , suna Kuma satar hakkin ku . ALLAAH YA Baku ikon ganewa

Toh meye hakan zai amfanar dasu.. mahaukatan banza wanda basu san me suke ba…

This is totally unacceptable! Doing this is likely to cause more trouble, what's more surprising is to see law enforcements presence and watching. You guys are just defacing our traditional institution you making Kano look stupid!

Dan talaka mahaukaci asharaf ya kamata yahau ya cire😂 yanxu yana fadowa ya mutu asarar iyayen sa 🙏 wlhi har yanxu jahilci shine matsalar mu. Inshallah 🙏 tsinuwar da akayi akan wanda ya kawo rashi xaman lafia tana nan tafe akan fitunan ne mutum kowanene shi in shaa ALLAH

Gaskiya kanawa Akway Jahilay Sosay wlh

you might like this

Tsulawa kenan masu aiki ba ilimi, jahilci tsantsa.

Kuna shirme kuna kabbara. Wawanci

Are the northerners cursed because tell me why they so much enjoy violence

Pure kauyanci kenan 😂

Wadannan marasa daraja don sun aikata Wannan ba abun mamaki bane
Похожие видео
Sensitive content
Mwana alivyopewa akalibadili gari rangi ili kumvuruga shetani ikashindikana akaamua kuchoma gari ya ndoto yake😂😂😂😂😂
SANUKAnaCHAPO
120,665 просмотров • 1 год назад

