Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Karatun mu na yau 😃
28,770 просмотров • 1 год назад •via X (Twitter)
Комментарии: 10

Kunga malam zubairu shugaban masu tatsuniya na duk duniya baki daya, kan uba 🤣🤣

Gaskia malam rigi rigi dan balaine 😂😂😂

this song feels like a journey

Alatsittsitsi alatsine alatsine uwar me qarya

Babu aya ko daya ko hadisi zallan tatsuniya😂😂😂

wai yasa hannu yashafa kan yaron,ko ta ina yasa hannun?ku tambayaminshi

Manyaaaaa🤣🤣🤣🤣

Kai amma wannan mutumin anyi katon makaryaci

Kuma wai yasan karya yakeyi amma still. Kash Allah sa mu dace

Amma kun fahimci cewa duk abunda yake fadi gaskiya ne a Darikar Tijjaniya, saboda zakuga mabiya addinin Tijjaniya bazasu taba zuwa comments suna condemning ba, Kamar yadda mabiya Ahlussunnah sukeyi Indai malami su yafadi ba daidai ba zakaga suna condemning abun kai tsaye
