Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Komai Kano 🤦🤭
10,416 görüntüleme • 1 ay önce •via X (Twitter)
13 Yorum

Allah Ka Hana Wan Nan Bawan Naka Komawa Kan Milkin Nan Sabo Da Annabin Rahama (SAW)

Wlh duk rashin aikin yi ne da rashin sanin ciwon kai ya kawo haka. Ni wanan shining din ma da suke yi da baki a fuskat su Allah yasa ba kwata bace suka shafa

Our future youths 😭😭😭

Wai nema Ake adawo da maguzanchi a Kano ne kome ke faruwa?

@BotDownloading

Dacta yayi gaskiya dukindakaga zakiru mahaukachine

Kodame kazo an fika

Vikings ne? 🤧

Wlh mutanen nan basaji 😂😂

Incase u all don’t know d history, this is a Hausa tradition pre Islam, even the Hausas that migrated out of Kano to different part of d north still practice this festival till date, most Hausa people can’t relate cos Islam came to challenge some of our cultural practices.

Duk cikin maulidi ne?

Komai Kano 😂😂😂🤣

Duka cikin maulidine? Kaman a woni video Naga irinsu na yawo a maulidi Don Allah Ina labarin sallah a wadan nan wosunsu azahar da laasar duka zasu rasa.. Walh son zuciya na malamai na hallaka matasa, yanzu nake kara fahimtar wosu malaman Sunnah dake cewa Gomma yan bandit da malaman bidi'a Don na farko highest duniya zai rabaka da ita Amma na biyun lahiranka zaka rasa.
