Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Maganar gaskiya kenan
44,379 Aufrufe • vor 6 Monaten •via X (Twitter)
31 Kommentare

Let’s come together and observe Al-Qunut 🙏 #Al-Qunut

Since all this while kabiru gombe and the likes haven't been saying anything oooo

Wallahi malaminan se Allah ya kareka

@AsiyaIdris7 Duk jami’an daya kira amfaninsu kare VIPs da kuma kama mutane Idan sun fada Gaskiya

Malam beci kudin gwamnati ba, Allah ya saka da alkhairi.

Wallahi ina son Doctor, Allah Ya cigaba da bashi kariya amin Allah Yayi mana maganin miyagun azzaluman shugabannin mu amin

Narantse da Allah Yan arewa yanda muke caa a social media da azahiri haka mukeyin caa nayi Imani da Allah dayanzu munsamu canji kasarnan Amma kowa ya iya labewa yasa data yadami mutane da anyi kaza anyi kaza shiknn dazarar anwuce karnin shiknn wlhi musani addaini mine BA ,aso kwa

Wallahi yan arewa fa sai mun farka, idan kana jin matsalar nan a gidan wasu to watarana wallahi zai iso gidan ku, Allah ya kare mu da kariyar sa.

Wannan ba shi ne yaje yana wa matawalle campaign a gaban ka'aba a lokacin da ake kashe mutane a zamfara?? Munafukin banza

Allah sarki abba🥺Allah ubangiji ya maka mafita🤲🏻

Shegu Kabiru gombe duk bazakagi suna magan ba Allah ya shiga tsakanin mu dasu.AMEEN.

@sadiqabubakarr_ Wanda baice Ameen ba Allah ya hada da Uwarsa 😂😂😂

Ameen ameen

Amin ya Allah, Allah ya isanmu

Amin Mallam

Ameen mallam 🤲

Wnn gsky ne ya mlm

Ameen yarabb

@miss_ashuu Mutumin da yaje gaban ka'aba yana ta yiwa matawalle addu'a , comedian

May Allah's wrath and curse befall on thee terrorism associates in Nigeria 😭

@BashirElRufai Why is he shouting…. Hahahaha

Ameen ya sheikh

Allah ya issa tsakanin mu dasu

Allah kayimana tsari

May Allah protect him his bones have been broken

Munafikan arewa sun yi yawa , Northern influencers, masu kudi , dattawan arewa , malamai , jamian tsaro . . . sun yi shuru.

Duk sunan sai juniyar banza da hofi da tsorata mutanan kirki.

Amin

#Al-Qunut

Ameen summa Ameen

0:57 I didn't expect it
Ähnliche Videos
Sensitive content
Maganar Gaskiya kenan
Malo_JR🔴
48,827 Aufrufe • vor 1 Jahr
