Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Mama na magana ๐๐๐โ๏ธ
10 Kommentare

Omar Baffavor 2 Jahren
Su na nan da shegen buri ya cika musu zuciya..yarinya ta baka number amman gani ta keyi kamar tayi maka alfarma..Alhaji a bani abinci naci naje gida na kwanta in peace.

Abu Twinsvor 2 Jahren
Ina ko zaka kwanta in peace bayan idon Ka ya yango maka me Dan kwali

Ahj Deen๐vor 2 Jahren
๐๐๐๐๐ค

Abu Twinsvor 2 Jahren
Ko ba haka ba ๐

ABDULvor 2 Jahren
Mama yanzufa ta abinci akeyi. Wannan abokanan Match ษin sai economy ya Saitu. Mudai da muke ciki already ALLAH Yaqara dafamana. Wanda bai shigo ba kuma ALLAH Yabasu abinyi kafin suma shigon.

Abu Twinsvor 2 Jahren
Ameen ya Allah ๐คฒ wallahi rayuwa kam tayi tsada matuka

Haidarvor 2 Jahren
Allah yasa uban yarinya yaji shima ya kalla

Abu Twinsvor 2 Jahren
Kash Haidar ya haka ๐๐๐

Auwal S Yusufvor 2 Jahren
Wannan gaskiya ne darashin tayi ajjabar arhah

Abu Twinsvor 2 Jahren
To su Matan me yasa basa tayawa idan sunga Wanda suke muradi ๐ค
