Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Mutum kenan 😂😂
30,804 просмотров • 5 месяцев назад •via X (Twitter)
Комментарии: 28

Wannan tsoho de ba mutumin kirki bane

Bai kyauta ba

When you see God elevates some and other were left the way they are. There is always a wisdom. If this Tsoho was in a better position, he wouldn't help Abdussalami with the kind of behaviour he just showed.

Gaskiya bai kyauta ba tsohon nan.

Dan mutum butulu 😂😂

Tsoho duniya ta samu😂

@Yakubu_sanda Ai akasar Nan kawai ka taimaki mutum don Allah kawai

Mutum shege ne, koya mutu sai andaure shi😅

Dole fa 😂

Gaskiya tsohon nan karfa ne

Tsoho dai bai kyauta ba 😂😂

Sam

Gratification is an offence in the military, the old man saved the sergeant from committing the offence 🤷🏽♂️🤷🏽♂️🤷🏽♂️🤔💭

@M_sadeeq10 Allah sarki😂💔

Wayyo allah cikina 🤣😂😂😂

Tsoho bai kyauta ba, shi yasa kawai kayi taimako don Allah, in wani abu ya biyo baya alhamdulillah

Wannan Dan duniya neh🤣🤣

What is he saying ??

Lallai ma kuwa... Dan Adam butulu

Shi talaka pah da bakin zuciya tare suke mutuwa koh yayi arziki

Mugu ne kawai

Allah sarki, Allah ya sa murinka taimaka ma wainda suka taimakemu

Dan Adam butulu

Gsky kam bai kyauta bah

@MHussein___ Dan Adam!🥹

Problem of my country

Dan Adam baya mayar da Alkhairi da Alkhairi

Allah yasa mufi karfin zuciyarmu.
