Video yükleniyor...

Video Yüklenemedi

Ana Sayfaya Dön

Mutun, Hmmmmmmmmm 💔

110,430 görüntüleme • 2 yıl önce •via X (Twitter)

11 Yorum

⛔️Digital Farmer profil fotoğrafı
⛔️Digital Farmer2 yıl önce

Kudai tsaya nan kuna shime, kuna biye su kuna rashin kunya ga magabata da malamai

Solar Heavy profil fotoğrafı
Solar Heavy1 yıl önce

- Promises

Davexrplion profil fotoğrafı
Davexrplion2 yıl önce

Shima ya kwashi jar miya Ya chanja shawara yasin Shiyasa nace kowa da kuttumar ubane a kasar nan Koh Ana bashi wani shiru zaiyi

Sani Tukur profil fotoğrafı
Sani Tukur2 yıl önce

Dama fa haka lamarin yake. Kama da yan ayi ayi Zanga-zanga da wadanda suke cewa kada a fito wasu da yawa suna yi da wata manufa. Wannan yasa dole mutum ya zama yana da hangen nesa. Baka yi mamaki ace tsohon Sanatan Kaduna yana daga cikin masu cewa ayi haquri.

👑 𝐊 𝐈 𝐍 𝐆 👑 ™️ profil fotoğrafı
👑 𝐊 𝐈 𝐍 𝐆 👑 ™️2 yıl önce

Shimadin a Kama shi… bai da gaskiya

$ULTAN☠️𝕏 profil fotoğrafı
$ULTAN☠️𝕏2 yıl önce

Ya kwasa nasa share din ayy.

Ibro profil fotoğrafı
Ibro2 yıl önce

@Aadamxy Ma su yi sun fi dubu.

Mr MOH 🅱️2️⃣5️⃣ profil fotoğrafı
Mr MOH 🅱️2️⃣5️⃣2 yıl önce

Kabari kawai fa 💔

Ibrahim Muhammad ⚡🛣️ profil fotoğrafı
Ibrahim Muhammad ⚡🛣️2 yıl önce

Akan irin wainnan kukayi Ta cin mutuncin malamai

ABUBAKAR KHALIL IBRAHIM profil fotoğrafı
ABUBAKAR KHALIL IBRAHIM2 yıl önce

Gaskiya Wannan Duk Inda ake Neman Ɗan Yarinya aka Samu Wannan Ya Kae.

Abdullah Suleiman profil fotoğrafı
Abdullah Suleiman2 yıl önce

Hmmm🙄

Benzer Videolar