正在加载视频...

视频加载失败

Na Collabo 😩😭

54,646 次观看 • 2 个月前 •via X (Twitter)

36 条评论

Mukhtar 的头像
Mukhtar2 个月前

Kada Dan dariqanda yaqara zagin malaman Izala 😂😂😂

Uncle K Esq 的头像
Uncle K Esq2 个月前

Na collabooo😭😭

Mukhtar 的头像
Mukhtar2 个月前

😂

MALAM HAMZA SANI 的头像
MALAM HAMZA SANI2 个月前

Wallahi bazanyi kaffara ba Allah na fushi dawannan mutumi yanzu haka domin Allah da kanshi yace ya haramta ma kanshi zalunci Amma yazo Yana hada soyayyan annabi da zalunci,abunda annabi yafi tsana bayan shirka to zalunci ne,Allah ya gaggauta yin maganin Yan Tasha da sunan malamai

Mustapha Sa'eed 的头像
Mustapha Sa'eed2 个月前

Arewa phenomenon ne.

Uncle K Esq 的头像
Uncle K Esq2 个月前

Please what’s the phenomenon brother

Mustapha Sa'eed 的头像
Mustapha Sa'eed2 个月前

Yadda komai yake iya making sense wa mutanen mu mana.

Uncle K Esq 的头像
Uncle K Esq2 个月前

Exactly. Shifa Koh turancin kirki bai iyaba 🤣

ᗰᗩIᔕᕼᗩᑎᑌ || $IDXS 的头像
ᗰᗩIᔕᕼᗩᑎᑌ || $IDXS2 个月前

Allah ya Isa. Allah ya kifar DA su

Waleeed🧑‍💻♟️📚 的头像
Waleeed🧑‍💻♟️📚2 个月前

😂

Andy Bature 的头像
Andy Bature2 个月前

Shiysa yn kudu ke mana kallon garori, kai don TINUBU y gayama seka yrda

Bashir M Bashir 的头像
Bashir M Bashir2 个月前

Wanda aka hada baki dashi aka cuci Al'ummah da kuma Addini, Allah karka bashi abunda yake nema...😔

Ibrahim Hassan 的头像
Ibrahim Hassan2 个月前

Shege makaryaci

Habeebullaahi 的头像
Habeebullaahi2 个月前

Yaa ilaahi😭

Dawudmuhammad 的头像
Dawudmuhammad2 个月前

Xan ga dan tsinanniyar da xe sa mu xabe shi

👹Ⴆʅαƈƙ ɠꫝσʂƚ 👻 的头像
👹Ⴆʅαƈƙ ɠꫝσʂƚ 👻2 个月前

Wlh ƙaryane

Abu Abubkar 的头像
Abu Abubkar2 个月前

@pettyblue23 😂😂

𝙎𝙐𝙋𝙍𝙀𝙈𝙀 𝙇𝙀𝘼𝘿𝙀𝙍 的头像
𝙎𝙐𝙋𝙍𝙀𝙈𝙀 𝙇𝙀𝘼𝘿𝙀𝙍2 个月前

Allah ya tsinewa duk mai tallata Tinubu da APC baki ɗaya! Ameen.

Musa Muhammad yerwa 🆓 的头像
Musa Muhammad yerwa 🆓2 个月前

Inna lillahi WA Inna ilaihi raji'un

web3maxi🗽 的头像
web3maxi🗽2 个月前

I hope northerners re wise up now

Abbkar Tanko 的头像
Abbkar Tanko2 个月前

Yanzu da Masussuka ne kadai hope dimmu kenan? 😭

Rabiu Mairiga Jauro 的头像
Rabiu Mairiga Jauro2 个月前

Tears In my eyes 😭

MANZO Jr. 的头像
MANZO Jr.2 个月前

S1ep1 😂😂

Duffies 的头像
Duffies2 个月前

Ya Allah!

Hamma Aminu 的头像
Hamma Aminu2 个月前

Innalillahi wainna ilaihi rajiun. Allah ka sa muci wannan jarabawa.

Amana 的头像
Amana2 个月前

Allah ya isarwa addinin Musulunchi

SALISU YUNUSA 的头像
SALISU YUNUSA2 个月前

Allahu Akbar! Allah ya tsare mana imanin mu, ya sa mu cika da Imani.

𝒴𝒶𝒶𝓂𝒶𝓃 9T2 的头像
𝒴𝒶𝒶𝓂𝒶𝓃 9T22 个月前

Kamabalai cen😭😭😭

Hamzeey🔴⚪ 的头像
Hamzeey🔴⚪2 个月前

Shehi Abinda ya uce Duk yadda muke tsammani Allah yasa mudace

Kaga 的头像
Kaga2 个月前

An samu matsala a arewa

Abu-Abdullaah 的头像
Abu-Abdullaah2 个月前

Qaryar banza... Ya bari ana ta lashe al'ummar musulmi a Zamfara, Kebbi, Katsina, Kaduna, Niger, kwara, Borno... bai taba zuwa Jake ko ta'aziyya ba. Amma yaje Ya yiwa kafirai Jake a jos da benue

Abubakar S A 的头像
Abubakar S A2 个月前

Allah ya isan mana

Mustapher Adam 的头像
Mustapher Adam2 个月前

Allah shi wadaran naka ya lalace.😳

abakr 的头像
abakr2 个月前

Karyan banza

محمد ابو صديق 的头像
محمد ابو صديق2 个月前

Allah ya isa

Adam 的头像
Adam2 个月前

Gaskiya niggeria is santer cuz 🤣

相关视频