正在加载视频...
视频加载失败
No comment needed
24,950 次观看 • 13 天前 •via X (Twitter)
27 条评论

Kina da premium PEN Family mana

Kwarai kuwa

Ghent ghen

Dan Allah hajiya akoi meatpie?

Madam rest. Your voice is already shaking, your eyes are red, kin riga kin tsorata. The thing is, the yaye Boi Bashir ya ce bai san kina shiga harkan sa, sai ki fita harkan sa. Kowa ya zabi wanda ya fiye masa. Allah ya bamu shuwagabanni na gari

@rahmerh_leeu Da alamu haryanzu Bashir bai turo miki sanma ci ba ko 😁

Sometimes you have to put these disclaimers. Otherwise, some people will think and assume that you are as weak as they are. Life without the capacity to handle these challenges and struggles isna cheap one. You have always had your ground, stand it .

Alright, wa'alaikumussalam

Oshey fine girl

Ok

Fatan alheri 🤲

Ba abun da zai yi. Ki rabu da shi kawai ya yi ta kurin banza

My future wife 😍

Fine wine

Ki huta abinki 😊

As you fresh like this, abeg send me 2 million naira make I chop. I no chop anything since last week. 😭🥱

Wlh sai munyi 😍😍

Mai Almighty Allah shike da komai be strong

Babu abunda zai sameki, Bashir be kai wannan matsayinba, barazanarsa a iya nan ne kawai wallahi.

🤣🤣🤣🤣 Bari nayi bookmark incase

Duk wanda yasa Allah a ransa ya huta wlhi Duniya da lahira. God bless you Billy 🙏🏾

Ok ma'am

Nothing will happen to you Gods willing..

Don't worry we don't have anybody too but Allah. We will protect you with our voice.

Our pretty Bils ❤️

AUTA mai babban suna, kin kama Allah kin gama sun kama Asiwaju sun kama gaibu

To ke me kikayi.
