Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
No Comment...
37,553 görüntüleme • 13 gün önce •via X (Twitter)
12 Yorum

From Responsible Kanawan Dabo....

Siyasar cin mutunci ba ta gina kasa.

Wallahi... Mun kasa gane halinda muke ciki

Gaskiya dai akwai matsala

Da sannu za'a gane.

Allah ya sa

Amin thuma amin. Matsala mu ita ce muna son dogaro ga Allah SWT amma bamu da gaskiya da rikon amana da hakuri da juna ko tausayi. Ana kashe mutane da wulakanta mutane amma sai kare aljibun mu muke. Arewa lokaci yayi muyi fadan gaskiya da aiki dashi sai Allah ya taimaka mana

@TALBA23 A'a matsalar farko fa mutanen arewa basu dogara da Allah ba, da yan siyasa suka dogara, wanda ya dogara da Allah bazai saida imanin shiba wajen tallata azalumai

@Ishaku__Audu Gaskiya dai kam, shiyasa muke ta ƙoƙari don ganin mutanenmu sun fahimta

Wallahi gaskiya ne 🤍🙏

Gfresh ya fi su hankali ƙartin banza

Arewa zaku shuka tsiyar data fi ya baya kuma wallahi Sai Kun girba matukar kuka shuka

