Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Please use 1:30 seconds to listen to this
61,530 Aufrufe • vor 1 Monat •via X (Twitter)
50 Kommentare

A fahimtarshi ne, mutum yayi shirka. Amma wannan karatun nashi shirme ne wallahi. Karya yake

Idan aka ce mutane su koma gaban Malaman Sunnah suyi karatu sai su dinga girman Kai.

Allah yasa mu dace

A brother @SirAys01 said exactly this people almost killed him 💔

@SirAys01 Jahilci ne ke damunsu

Radiyallaahu 'anki

Ameen

Yana magana akan littafi da wani ya kirkira wanda kuma bawai yayi zamani da annabi bane kuma bawai da qurani ya kafa hujja ba wannan raayinsa ne kawai na son zuciya ba yacce zaace domin ka sunkuyar da kai ga wani kawai ya zama shirka sun tafi sun bar baya da kura ai wayennan

Mukam semun durqusa. Ba shirka ba koce Shirko mukayi. Tatsuniyar banza da hofi kawai

Idan kaga dama ma karka gaishe da iyayenka wannan damuwar Ka CE. Kuma wannan maganar da Mallam yakeyi wannan fahimtar sa CE. Mu dai sai mun tsugunna har qasa zamu gaishe da iyayenmu da wadanda suka cancanci respect.

Hadisi da kuma ya ce; "inamal a'amalu bi niyya ti." Shi kuma sai a yi ya da shi?

Husna, I dont have data🥹🫢

Make i carry my legs leave this place

I will play it.😂 Thank you.

Allah ya shirya yasa a daina shirka

Ameen

Wannan rashin hankali neh da koyar da rashin tarbiya ga iyaye da manya . Ridiculous take. Does this clown even know what Shirk is?

To yanzu fisabilillahi kai kanada hankali da tarbiya wannan maganar da kayi?

Da ke da Albanin Zaria duk nafi ku hankali da tarbiya. Tunda nidai bana kafirta musulmai. Next they’ll tell you that anybody that has committed shirk must be killed. These teachings are exactly how all the terrorist groups in the world started.

Ikon Allah Gate keeper din Aljanna🚶♀️

It’s crazy how lots of people are ignorant , worst of it they don’t even know the don’t know, God bless you for reminding him, or maybe lecturing him

Ameen ya rabbi Jazakallahu khairaan

👍

Masha Allah Jaxakhillahu khair

Ameen

Wallahi karya Albani yake yi

To yaya Mutum zaiyi idan Zai gaida mahaifin sa ko kuma mahaifiyarsa ko Kuma wani agari dan Allah ina so a fadamin

If that the case, so what you going said on this ayah in suratul Yusuf; وَرَفَعَ أَبَوَيْهِ عَلَى الْعَرْشِ وَخَرُّوا لَهُ سُجَّدًا Check the tafisir of this ayah even in radul azhar ila ma'an quran of Sheikh Abubakar Mahmud gumi.

I don’t need to check it, i have it off hand

So how can u interpret the sujud in the ayah then?, since Annabi yakub bowned to Annabi Yusuf, or you going to apply the what the video said to the Nabiyallahi Yakub, or you know tauhid more than him?

@Husnarhjegarh It was abrogated

@Husnarhjegarh So you believe there was a time in islam that sujud to someone ( not Allah ) is allowed?

Jazakhallahu Khair for this.

Ameen

Wato cewa mutum kafiri ne ko kuma ya fita musulmci ba komai bane wajen mutanen nan, don kawai na russuna wajen gaida na gaba dani shikenan na fita daga musulumci??? omo 😭😂

Ra'ayin shi ne

Gaskiya Lakurawa sun cutar da al'ummar Musulmi, yanzu fa sai a samu wanda zai yarda da wannan shirmen na Albananin Zariya mai ƙarya da confidence ko 😂😂?

May Allah reward you abundantly sister. Can you please send this video via DM?

Ameen ya rabbi

Jzklallah

Ameen

Allah yasaka miki da alheri da wannan reply🙏

Ameen ya rabbi

Kai jama'a 😂😂😂

I know a man in Kano who removed his 2 kids from an Islamiyya because of this. They started greeting without that kind etiquette. When asked why, they said their Malam taught them that doing so makes you no longer Muslim. He immediately switched them to another school.😂

Thank you.

Inde ba sujood ko ruku'u nayi wajen gaida wanda ke gava dani ba ba wani wanda ya isa yazo yazo yace nayi shirka, bazamu dena yima na gava da mu ladabi ba.

Toh ina mal'aama bin niyyatu fa

Bana tare da Albani a wannan fahimtar tashi WaLLAHU A'alamu

Nima bana gaida iyayena a zaune ko durquso ko Qanqan dakai a tsaye nake sbd umurnin Allah da kuma annabin sa
