Loading video...
Video Failed to Load
Rarara again 🙆🏿♂️
29,460 views • 4 months ago •via X (Twitter)
37 Comments

Wai na kusa da wannan Rarara bazasu ke bashi shawara bane? Bai iya magana ba, bai san meye yake fada ba. Har yanzu a dan kauyen shi yake magana.

Kam 😇🤣🤣🤣

See how he is sweating under his armpit, all because of banga

Let me play Tijjani Gandu......

Allah wadaran naka ya lalace.

To amen🤣

Not again 😑 😕 Hausa people with the mentality of starting what we can't finish... ina ruwan mu da yan waje? Ai dai nema ya tafi.

Hhh😂

Its high time someone mutes this one

Let’s hypothetically agree with what you’re saying. In a good country that knows what it’s doing, do you think Rara will still be relevant? You made people like this to be relevant in a society then you expect those that have sense to be in same country just imagine the idiot

See him like penguin 🐧 😒

DISTRACTION: Please we should let this stupid slide he just want to divert our attention

There’s nothing you can tell me about this guy. He’s daft, jahili daqiqi ne.

Rarara Jahili ne wlh

Idan baka natsu ba zaka tozarta wallahi. Kuma kaji tsoran Allah saboda yana ko ina yawwa Maganganun da kake fadi duk jahilci ne ko dakai ake zama Dan samun tsaron nijeria? Ko dakai ake shawara? Ko kasan komai dake tare da tsaron kasar? Ka natsu kagama da dunk ya Lafiya

Shege dan akuya kawai Walhy i hate this guy with all my heart

Tsinanne jahili wanda yace wannan mutumin ba jahili bane shima jahiline munafuki. Allah ya tattaro masifar banditry da boko haram yalabta akan Rarara da masu goya masa baya.

APC hyper man ..Omologo mandate musician. The bar is completely down . One day one musician from my local village will come and challenge Borner boy bcos he is having Govt backing and being praised by Batidiots. Tinubu don finish the little dignity we have left

100mil wasa ce... Most of you doing rubbish on x too for money ain't different from Rarara

Yanzu duk kisan gilan da ake ma yan Arewa baka futo kayi magana ba, yanzu har wani ta-da jijiyan wuya kakeyi don an zagi tunubu? To sai munci ubanka, uban ubanka.

Kare. dai kare ne, Duk yanda Kayi Dashi Seyayi Haushi

Kai wawa ne dakiki

Allah ya tsine make kafa guma 😡

Illiteracy is a disease indeed😂💔

mu ji da kan mu mana, kuma in Allah ya yadda Bola sai bola

Dn shegiya

Low budget content creator

Dan Allah bawan Allah nan yayi shiru haka ya isa abun da yake

Kai Allah ya wadaran naka ya lalace

Rarara wllh kabamu kunya

Kunkashe kasa dolene mutum yaje kasar wasu Dan kasa bakomai sae wahala Dan jahila

Allah yasa a kara awon gaba da yanyanarsa

Mahaukaci

Jahilin gabas da yamma

Sunada kishine

The definition of hypocrite…

Illiterate
