Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
RASKWANA UWAR LISSAFI🔥
12,775 просмотров • 2 месяцев назад •via X (Twitter)
Комментарии: 12

Daman kana hangen kudin talakawa tayaya zaka tsaya a MD💔

People fail to understand the message he’s trying to pass , I just resign mine last 2 month , but not for politics sha , kuma insha Allahu I will succeed .

Bafa yana nufin idan kayi resigning dole kashiga siyasa ba aa zaka iya fadawa harkar kasuwanci ko wani abun da yafi aikin gwamnatin

Yanzu dai ina na fahimci Madugu, duk wani mai aiki ya aje ya shiga siyasa saboda a siyasa anfi samun kudi da matsayi🤔 Ikon Allah.

Gaskiya ne wajen lissafa mafitanshi ba.....shi yasa siyasan shi idan ta wuce kano sai dai kaji ana kame kame

Engineer ruwa amma ya kasa samawa Kano ruwan sha da aiki a gida, sai samar da shegiyar jar hula da bautar shi…

Bcs he doesn't want to be still people's money

Wan nan gsky ne

@AymanScents Rabiu Kenan indai karya ce ko Boka albarka

Wato aikin gwamnati ba abun yi bane kenn Toh su gyara wa ma’aikata tanayin aikin su samu arzuki mana🤔

Wannan haka yake. Wane MD Kuma ana maganar gwamna

Yanzu wanan ne yakeda lissafi?😂😭
