Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Rayuwa Kenan
97,699 görüntüleme • 8 ay önce •via X (Twitter)
34 Yorum

He did nothing wrong Mukhtar, politics is inevitable at this stage,Mallam is here to contribute his own quota which we all know he is capable considering his antecedents. Please if you are a Gombe citizen rally round behind him,wallahi malam Alheri ne.

Wallahi ko sau dubu zakayi posting se an zabe shi in sha Allah, in malaman basu shiga siyasarba yan iska kake so yan Gomben su zaba? Ko shi Malami haramunne yayi zabe ko a zabe shi? Ko kuma su se dai su mutu a mimbari, su baku shawararda kullum ba bi ake bah. Munawa kanmu adalci!

Gwanda malaman su shiga mugani ko zaaji saukin wannan Rashin imanin

Mafhoom?

Alot is hidden in poverty

PANTAMI27 Gombe ta mallam ce inshallah

Malam dai In-Sha-Allah sai yayi Governor Gombe state. Duk rintsi dai kwamma ace Malami ne ke jagorantar-ka akan ace ɗan tasha ne ke jagorantar-ka. Amma fa in ka san ciwon kan-ka. 📌

You need to seek for his forgiveness

You guys are very insecure. Yanzu dai yashigo yadama muku lissafi

Wallahi Garbati ba karamin dan damfara ba ne😂😂😂

Growth is true.... Allah ya sawa dan Adam yin kuskure ya kuma gyara in ya fahimta a gaba.

Ni banga wani abu anan ba. Kowa baya rasa wani abu dayake yi wanda yaci karo da abunda yafada a baya. Idan malamai basu shiga siyasa ba, yan iska zaa bari su cigaba da zaluntar mutane?

Gombe Ta Malam Ce 2027, In Sha Allah

Ka ji dashi Shima mutum ne kamar kowa,kuma dama siyasa ta malamai ne bata jahilai bah, Tunda musulunci ma da siyasa ta yadu,siyasa sai fadar annanbi (S.A.W)

I don't why many people sending me this video through WhatsApp malam de in shaa Allah sai yayi gwamna tunda yan iska ma sunayi

Eh tho Amma ra’ayi yana chanza wa kuma

Ni dai idan dan Gombe ne shi zan zaba, don iya ilimin sama yafi min duka gwamnonin arewa idan aka hada su baki daya..

Indeed! Shiyasa babu kyau cika baki

Video sama AI Video kasan shi ne nagaskiya Gombe sai malam ✌️

Allah sarki mallam

Mun masa Uzuri

If you want to see the best and equal distribution of development in Gombe vote for mallam... you would not regret it

Kun fiso a barku da eh iska a mulki suna gana maku Azaba

Wlh duk sai naji kunya da jin wadannan zantuka guda biyu.

You better need to remember when he made this claim from the past video and listen to that recent video to find out when he starts step in to politics. The exact year year will help you to understand the truth clearly.

better stop the hatred and move on! wallahi what ever malan is looking in this duniya Allah has blessed with it already(wealth,family, everything human beings needs) i believe 💯 malan is in politics for the vision he has for gombe gombe state, and in shaa Allah he’ll succeed

To malamai basu shiga siyasa cancikiba ana hada kai dasu a zalunci yan kasa ina kuma sun shiga sai dai muce Innalillahi wa inna Ilaihi Raji'un Allahumma Ajirni fi musibati wa aklifni khairan minha Amin

Alhaji Isah Pantami Mallam Isah Pantami

Wllh mutane akwai yan san zuciya malan yayi qarya Amma wai dole sai ankareshi 🤣🤣🤣

@Abdulgafarr77 @Blue_blood02

To ai shikenan💔🤦🏽♂️

Hege Garbati

Malam yayi Karya

MAlam dai wannan sai dai muce Allah ya kyauta amma akwai matsala gsky
