Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Sheik kabiru Gombe
50,096 görüntüleme • 1 yıl önce •via X (Twitter)
10 Yorum

Muhammad musa1 yıl önce
Wannan baya kuka haka kawai dole asara yayi ta wani kudi ko a business ko ya hadu ds yan yahoo boys amma wlh wannan bauda imanin kuka haka kawai saidai in asara ta kudi...

MB Yusuf 👷 🇳🇬1 yıl önce
To wai kukan me yakeyi ne? Ga abin kuka Kiri - Kiri yana gani be sashi kuka ba.

Mahee1 yıl önce
Allah kasa kukan nan BA na drama bace

Gafs1 yıl önce
Wannan cikin wane movie ne ?

Ibn Ahmed1 yıl önce
SAW❤️😭 Ya Allah missed out seeing him nthis duniya, Oh Allah do not let us miss out seeing him in the hereafter. Amin. Allah ka Kara wa Annabi daraja, Amin. The more you learn about him, the more you love him.

self-contained 💫1 yıl önce
Kb gombe dan comedy ne 😂🤣

Bin Umar1 yıl önce
Wa ƴan nan mutanen munafukai ne😭😭

lilmeenal1 yıl önce
S.A.W♥️🌹🥰 kayyy wai dama yana kuka bawan allan nan🙄?

Salifu Issah Taylor⏳1 yıl önce
Astagfirullah

YAREEMA Cisse🌹💙 🕊1 yıl önce
😂🤣🤣🤣
