Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Someone shared this on my WhatsApp. Excellent message.
131,917 Aufrufe • vor 1 Jahr •via X (Twitter)
40 Kommentare

It all depends. It can be the other way round still. A virtuous wife wouldn’t do that even if confronted with second marriage plans. A friend can also be moved by dark envy to expose his friend. May we just be far from disloyal people. Ameen

Dole mu taya Djee bakin cikin reformation din datayi wllhi.🥺🥺

Wato Man Sagir Su fa aminai irin wadan nan suna da wuyar samu yanxu a mutane goma da wahala asamu daya amini.

Ina da Amini abokin cin mushe😆

Wai tambayanta yake tasan kirya😂😂😂😂

Wannan fah gsky yake fada babu wanda zai yarda da mata sai dai dolo ko sakarae. Akwae wanda yake sayar da qwaya tsawon shekaru asirin sa bai tonu ba saida matarsa ta tona don taga yana shirin kara aure haka akayi prison dashi

Gaskiya Allah wadaran sliming dinnan da Gabon tayi😭

Toh bari nazo na nemo amini ko aminiya.

Gani. Dakta aminin Dakta🤓

Shima de banda abinshi, ai yanda yake fadin suna kaunar junansu me ze Sanya yace ze kara Aure? Ai inde yanda ya bada labarin tana kula dashi be kamata yace ze mata kishiya ba.

Once you trust a woman, you are finished.

What I see here is old Gabon, how I wish she will transform again to go back to old her alaji nama ko ina tacika bulbul🤭🤌

Life lesson. Akwai ilimi,hikima da sanin rayuwa a wannan labari.

Maganar gaskiya shima be kyauta ba🙄ya xata rufamasa irin wanan asiri yaje kuma neman aure,ai kishi baze ma barta tayi shuru ba Allah🤣💔

Lesson for one is lesson for all

A word is enough for a wise

🤭🤭

Where is the lie?😃

Nidai bance Komai 🤣

😀😀

Ku cewa hadiza ta sake kallan video dinnan ta ga kanta dan Allah... 😅😅😅

Life lesson

wai dama gabon ce🤔innalillahi

Oh boy sannu fah yaya engineer, Iyayen mu mata Allah yafe masu, amma most of them will discuss it with besty 😂😂😂.

🤣

Allah sa mu da ce.

Gaskiya ne

Never trust a woman

Allah ya bamu aminai nagari

@StreamviDL download this

AI abunda mukam rasa a zamanin nan shine Amini shaqi qi.

Alhaji Musa Ɗan Bade.

Gaskiyaaa aunty Hadiza Baki kyauta mana bah 😂🤭💞. Amma dai Allahumaaa barikh.

Trust those gender at your own RISK!!!

Allah ya azurtamu da aminai na kwarai

Allah ya tsaremana imaninmu mata da kishi 5&6 ne Amma Shima namiji Idan kayi rashin dace zai iya tonamaka asiri Idan wani abu ya hadaku

😂😂tah Gaskiya his at fault too Irin wannan Ruffin asiri and u still wanna add wife

Kai Mummyna!

@AdizatouGabon kinga wanna video shine muke jin dadin kallo ki amma na yanzu har wani doro kika yi Kamar zabuwa 😡😡👺👺🤯🤯☠️☠️☠️

Mata iyayen mu

