Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Speechless…..
73,861 Aufrufe • vor 1 Jahr •via X (Twitter)
32 Kommentare

Allah Ya Saka Ma Iyayen Mu Da Ma Fificin Alkhairi.

space meets sound

Yaci sunanshi dujjal

Ya Allah badan halin mu ba ka tsare imanin mu. Allah ka shirya mana zuri'a.

Haushin abun, haka za'a zo a sake shi ya koma cikin Al'Ummah yana cuta musu.

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un💔

@DeGucho13 ga mai sunanka

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, Allah ka tsare mana zuria, Amma wannan dai anyi asarar haihuwarsa

Allah ya kyauta

Allah ka shirya

The worst thing shine ko an yanke masa hukumcin kisa a kotu, gwamnatin Kano baza ta sa hannu a zartar da hukuncin ba 😔😞

Allah ya kyauta

Abba Dujjal of 20 years old with 12 years criminal experience 🙆♂️🙆♂️🙆♂️🙆♂️🙆♂️

Iyayensa sun mutane bala'i

20 year old 😳

The only place I feel he is lying is saying he doesn't take hard drugs. Killing people like that without taking drugs and smoking smokeables?

Allah ya tsare mu.

“Now they will tag this one a muslim”

All these atrocities were committed within his 20 years of life sigh Unbelievable!

Innalillahi wainna ilaihi raaji'un! Allah Ka shiryemu.

😲

Innalillahi wa inna ilaihi rajiuun 🥹

Wlh tunda na fara ji nace laifin iyayen sa ne, can kuwa naji yace basu sa shi a mkrnt ba

Innalillahi, was so speechless wlhy , he steal,and kill but they will allow him to go again 🥹

Innalillahi wainna ilaihir rajiun. Allah ya kiyaye mu mummunar kaddara. Wnn masifu sunyi yawa

Allah shi kyauta

Jini Mai Infinix phone ne yafi karfin shi , he will never find peace of mind for killing innocent people just bcos of phone 😰😭💔

Allah kyauta..

Subhanallah,wlh shiyasa yiwa mutum laqani da sunan banza bashida amfani… Allah ya cigaba da kare mu.

Irin wannan fa sun kai dubu a kano A, Allah ya tsare mu daga sharrin su. CP wakil yayi kokarin sa amma lokacin zabe aka dinga fito dasu

😭😭😭😭 Allah ka nisantamu da aikin Dana sani, da dukkan al'ummar musulmi Baki daya

Me too am speechless wlhi


