正在加载视频...
视频加载失败
Subhanallah. Allah jikan Mal
19,667 次观看 • 1 个月前 •via X (Twitter)
16 条评论

Wai a lokacinsu ma kenan yanxu Kam lamari yafi lalacewa

Wai Dan Mallam bai rayu yaga mulkin kama karyar zamanin da muke ciki kenan ba hmm

Allah kawo mana jagorori na gari

yayi wnn maganar sama da shekara 20 da suka wuce.. en da zae dao dunia a yau.. da wallahi zuciar shi bugawa za tayi instantly ya koma 😭ALLAH SWT YA datar damu fa shugabanni nagari wadanda suka san abinda suke yi🤲🏽

Wlh sai bakin ciki ya karshe mu

Allah Subhanahu wa Ta'ala Ya ji ƙan malam da rahama Ya gafarce shi tare da al'ummar musulmi gabaɗaya Wannan gaskiya ne A Asia sai dai mu ce mu yan Uganda/Somalia ne amma ba Nigeria ba. Saboda yadda yan Nigeria ke bala'i a can: ƙwaya, ta'addanci, karuwanci, sata, 419 da cultism.

Allahu akbar yah Allah

Abin akwai ban takaici Allah. ALLAH ya jikan Malam ya kai haske kabarin sa.

Ameen summa Ameen

Allah shi Saka mana

Amin y hayyu y Qayyum

Allah ya gafarta ma Malam

Ya Allah Ka Jikan malam

Allah yyi mana jgr

😭💔

Maiyasa malam baiyarda yazamo 1 cikin dubu bah yakeyin karyah
相关视频
Sensitive content
Allah jikan malam
purpleberry 🍇🍇
12,595 次观看 • 1 年前
Sensitive content
Allah jikan malam
purpleberry 🍇🍇
28,088 次观看 • 3 个月前
Sensitive content
😂🤣🤣🤣 Allah jikan chairman
purpleberry 🍇🍇
19,217 次观看 • 1 年前
