Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
This is so emotional 🥹❤️
31,204 Aufrufe • vor 1 Jahr •via X (Twitter)
33 Kommentare

Wannan tsantsan rashin sanin addini ne. Yaje yayi mata addu’a kawai. Duk shirme ne wannan. Nothing emotional sai dai ga jahilai masu karancin Tauhidi. haramun ne girmama hoto mutum ya koma ya karanci Tauhidi da kyau. Allah yasa mu dace.

Ya Allah. Wallahi it makes me happy and cry at the same time🥹. Allah ka gafartawa iyayen mu da suka rasu, wadda suke raye kuma Allah ka bamu ikon musu biyayya, Amin.

This made me cry

Dole ai

Shehi this is absolutely wrong gaskiya, Duniya wise it might look okay, but Sunnatically it is pure ignorance gaskiya.

Allah gafarta wa iyayenmu👏🏻 Allah musu Rahama👏🏻 Allah hadamu a Aljannah amin 👏🏻

Only a satisfied MAD person will think, it is wrong to remember your death ones.

😭😭😭😭

E tey since i last shed tears Allah ubangiji ya jikanta

May Allah reward our parents with Jannah. May He forgive the departed.

A soldier cry’s with he’s mind not eyes

Allah sarki, Allah yaji kanta da rahma

Tears are dropping from my eyes, May Almighty Allah forgive her shortcomings and grant her eternal rest. 🥹😭

Uwa 🥹

Zasu sani kuka wallahi

Allah ya jiqan ta

Emotional but still wrong..

Allah jikanta da rahma

I almost cry while watching this, amma dai bazai hana rashin halartar shi ba a addinance.

🥺🥺🥺🥺

These is pure Bidi'a

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un this is the serious emotion

This is wrong!

Allah sarki

This is emotional.

#FreeSultan

I cried o

MashaAllah Allah y gafarta ma uwayanmu ❤️

😢

Wlh..🥹💔

Rabbi raham huma kama rabbi yahani sagira

Shehi Izala, this is wrong! Consider if it's a so called Ɗan Bid'ah that went to one of the graves they're proud of. It doesn't matter what they did there we'll all agree that it's wrong. Ba'a hana mutum ya girmama iyayensa bayan sun mutu bah, akwai hanya da sharia ta tanada.

🥺💔
