Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Turning insecurity into memes
34 Kommentare

Allah bazamu iya ba ka iya mana 🙏🏽

Abin kunya, ko menene abin sha'awa a kakin sojan ƙasarnan.

Anya abunnan ya dami en Arewa kuwa, kaman fa ba a farka ba har yanzu

Ina takaice ni da kan duka mashiga cikin comment mu rubuta bacram kawai mu tashi muyi wannan ba inna tuna wannan sai in fasa cika shi. Comments saboda banga amfanin shi ba kuma gashi na ka shiga kuma na rubuta burina shine mu tashi muyi yunkura dan Bello sultan abis naziru ku >>

Allah yakiyaye 😢 😭 😿 😢

Wallahi kuwa Nima abun yabani takaici sosai

Na yarda da magana da yan kudu suke na cewa Yan Arewa sune matsalar Nigeria walh 💔🤦🏽♂️. kasa ta lalace ana ta kashe mutane amma kawai yan arewa anje an tare gidan wani mutu guda daya akan matsalar da bata shafe ku ba🤌🏽

Mln magana ake ta iyawa 🫡

Allah y kyauta dai

Allah yayi mana maganin Su

Wlh abunda yake cikin zuciya tanan naga mutanan mu sun maida abun neman likes A samu kudi amma banga dan yan kudancin kasar suna yanda mutanen mu sukeyi ba dukda kasar mu daya kuma maganar suma ta shafesu tunda yan Nigeria ne

Wallahi it’s so annoying, it’s never a funny thing

Allah Ya saka da Alkhairi Amma wallahi har yanzu Arewa muna da karanchin hankali

Gaskia ne

Gaskiya Tsirararta keep it up bro.

…

Ubangiji Allah yasaka da alkairi

Naija na cruise

@fateema2233 @Khady_Bamalli @Haleemarh_Gumel Kunji daii kawaiiiiiii kuna gida don kunada followers a x sai kuta yiwa mutane posting din shirme in an fada muku gaskiya kuce an zage ku

May Allah protect us and our loves ones. 🙏

Wlh

unfortunately this has become the norm in nigeria.

Shame on us i saw jafarr jafar did his on and later that police kiyawa post them in his account

If a retired general can be assassinated, who can be considered safe? It would be prudent to seek a solution before it's too late.

Amin

Allah ya Tamala

I don't really know why Nigerians take everything as a joke.

My love for @BelloGaladanchi greater than anything or any amount of money in this world Dan Bello till dyeee💚🧡❤️

Wannan shine ke nuna mana cewa Yan arewa har yanzu bamusan kanmu ba

Meyasa kah goge video da kayi nah abdul'aziz yari da rarara da Davido?

While the southerners are there protesting Arewa people are busy making AI image, our people failed Nigeria

Allah ya biyaka da gidan Aljannah Dan Bello

Allah ka kawo mana karshen matsalar tsaro a kasarnan🤲😭

That’s one way to cope. Memes can definitely help lighten the mood.
