Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Wai meke damun Murja kunya ne?😂😂😂
44,537 просмотров • 1 год назад •via X (Twitter)
Комментарии: 10

Idan tsinuwa ya yawaita haka zaka ga mutum yana yi Kamar Boka.

Iskanci da sharrin kwaya 😂

Tana yin duk wani abu da zaija attention din mutane ache mata ita yar iska che she's a loose girl!

🤣🤣🤣🤣 Idan Jahilci ya hadu da iskanci da rashin kunya ai kuma sai yadda tayiwu kawaii.

Jahilci mugun ciwo, tana kiran sunayen gumaka tara roqon su da sunan wasa,wanda ittiqadin su azuciya kafirci ne, amma bama ce wai ta kafirta ba, don bamu shiga zuciyar ta mun gani ba. koma dai menene?, Allah ya shirye ta da mu duka, duk wanda yayi mai kyau ya sani, and vice versa

Kuce ma ba a wasa da shirka dan ubanta😂

Rayuwa ce kawai Koh da alqallasa

Bacin ka bata clearance tunda ta iya wakar bege

Clearance din mene?

Chin Kai kin manta da banga Raju da namaste bay😂😂🤣🤣🤣
Похожие видео
Sensitive content
Yaa Malam 😂😂😂Wai jarababbe 😆
Fatima Mamman Bashir
41,970 просмотров • 1 год назад
