Loading video...
Video Failed to Load
Wai nikam bikin aure dole ne ?
41,746 views • 3 years ago •via X (Twitter)
10 Comments

Deeniya bawan Allah ne kuma HND holder ne, ya kammala Nuhu Bamally Polytechnic sannan ya samu scholarship na MSC zuwa England daga mai girma @elrufai All thanks be to Allah who’s sufficient. Allah ka kara mana son Annabi Muhammad tsira da aminci su tabbata a gareshi.🙌💯🙌

🤣🤣🤣 Dan garin mu ne..Allah Sarki ya gma HND ya samu scholarship zuwa england

Bawani

Kana gani kasan soyayya ce😍 . I see no wrong marrying a disable man. Allah ya Baku zaman lfy da zuri'ah dayyaba.

Love doesn't ask why, it speaks 🗣️ from the heart💘. I pray this isn't for money!💰

Innalillahi, Wallahi babu kaffara, wannan kudinshi tabi 💔

Money they talk 💰🕴️😎

Alummar Dake gun duk jikin su yayi sanyi Allah

Anya ba asiri a lamarinnan 🤔🤔

Iyayenshi sun mutu sun bar masa gaado shiyasa ta aure shi
