Sensitive content
This media may contain sensitive content.
Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Wallahi Buhari Karshe Ne 😭😭😂
215,141 просмотров • 2 лет назад •via X (Twitter)
Комментарии: 10

Malamai sun karantar damu cewa ko da baka son mutum, kayi masa adalci. Below is a longer video that gives context to what he had said there.

Yaji dadi talakawa suna cikin wahala Allah zai saka mana😭😭😭

Allah ya kara lafiya Baba, daga Daura sa Aljanna, in shaa Allah

Wahalalle kawai saidai ka mutu Amma sai Munci abinci ko baka kaunar Allah,Kuma yawo duk inda mike so sai munje

Dan muguwa kenan

He send a message but only wise will understand it ✋🏿🌚🤚🏿

This man try to make jokes out of every misery of Nigerian nd sad thing/funny is that the northerners are always there to cheer his vulgarities....hmm

Shakka babu Buhari bakin azzalumi ne mai tantama akan muguntar Buhari shima kasurgumin azzalumi ne. Wannan maganganun banza da yayi, sun kara tabbatar da chewa shi chikkaken kasurgumin azzalumi ne, kuma shi ba dattijon arziki bane, shi din tsoho ne na bariki wanda bashi da tausai

Yayi maganar ne da barkonci kawai don ayi dariya

Buhari duniya ne😂😂😂 Shi dai kawai ayita shan wahala, shine jin dadin sa 😀
Похожие видео
Sensitive content
Wallahi mutane sai zarewa sukeyi 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
purpleberry 🍇🍇
25,485 просмотров • 1 год назад
