Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Wallahi yan comment section ma sun ishe ka.๐๐๐โ๏ธ
39 Kommentare

Wanna angon ku ce ya nemi maganin Karin kuzari domin banga alamar zai Kai labari ba Kai ka San ya auri yan bakin rai ๐๐๐๐

Gaskiya de kam koshi ko su ne ๐

๐๐๐๐๐

Yan gari ne mune๐๐คญ

Eh mana ๐

Baka yi bama yaka kare ina da kayi, kai jama'a idan mutum be mutum be gama gani abu al'ajabi ba

Gaskiya kam

Allah dai yasa mu dace

Ameen ya Rabbi

@RedOfWinterfell ๐คฃ

He is definitely the richest bachelor in his community.

Thatโs what Iโm thinking ๐ค๐

a alkhairi ma hadda wahalalliya๐คฃ๐คฃ๐คฃ kai jama a

Ai yan comments ba TikTok basu da kirki ๐

Ango kana cikin masifa

Ya slaaam

Namiji dan gata๐คฃ๐๐คญ,kasha pandation๐คฃ๐คฃko banza

Kayyasa ๐

Gskya ango yayi bara, uba

Gaskiya de kam

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oon ๐ฅน Fasiqanci ne sharing irin wannan! Balle kuma recording ษin shi a yaษa a duniya Allahumma Sallim Sallim ๐

Kai dalla can meye kuma fasikanci? Matan shi ne fa

Agreed matan shi ne... Uban wa ya ce toh su nuna ma mutane anything intimate a baiyane har ya shiga video ya hau intanet? Whatever dai, wannan show of fasiqanci ne

Hhhhhhhh, wayyo cikina. Wai Ango na cikin wahalalliyar masifa. Ku bani muguwar shawara. Hhhh

Ai yan Comments section saide Allah ya shirye Au

Sosai. Ako ban dariya kwarai da gaske.

Yes

Basu kyautawa sam, kaji wata a background wai sanko har yafito๐คฃ๐

Ai sune meye ma dan kayi mata biyu zaka zo kayi irin wannan

What i am seeing ๐ณ

Is what you have seen na

Allah ya chida mu

Ameen fa

@ELshuwa1

Wan Nan ya wuce iskanci ai Balaja'u ce wan Nan ai kawai

Ango na cikin Alkairi๐๐๐

A Zaria ne ko ๐คฃ

Saide garinku nanne Koda me kazo an fika ๐

Allah ya basu zaman lafiya ya buda mai Arziqin kulawa dasu, yakuma sa gidan zaman su ne. Ameen A wannan zamanin kam da ga matan Nan ko Ina...matasan duk sun zama matsorata, mata Kuma makwadaita.....wannan yayi jihadi... Ya kwashe 2.
